-
Ban Ki Moon Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Da Ta Sauya Tunaninta Kan Ficewa Daga Kotun ICC
Oct 31, 2016 05:26Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon ya kirayi kasar Afirka ta Kudu da ta sauya ra'ayinta dangane da ficewar da ta yi daga kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka.
-
Babbar Jm'iyyar Adawa A Gambiya Ta Sanar Da Dan Takararta A Zaben Shugabancin Kasar
Sep 02, 2016 17:19Babbar jam'iyyar adawa a Gambiya ta United Democratic Party "UDP" a takaice ta sanar da sunan dan takararta a zaben shugabancin kasar mai zuwa domin kalubalantar shugaban kasar Yahya Jammeh.
-
Amnesty International ta yi suka kan yadda ake take hakin bil-adama a kasar Gambiya
May 29, 2016 11:07Kungiyar kare hakin bil-adama ta kasa da kasa ta zarkin shugaban kasar Gambiya Yahaya Jammeh da laifi kisan masu adawa da shi a kasar.
-
An Tashi Tattaunawar Magance Rikicin Kasashen Senegal Da Gambiya Ba Tare Da An Cimma Matsaya Ba
May 17, 2016 17:59Rahotanni suna nuni da cewa an tashi baram-baram ba tare da an cimma matsaya ba a tattaunawar farko da aka gudanar tsakanin jami'an kasashen Gambiya da Senegal don maganace matsalar kan iyaka da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Gambiya : An Nada Sabon Shugaban Hukumar Zabe
Apr 15, 2016 10:51Shugaban kasar Gambiya Yahya Jammeh ya nada Alieu Momarr Njai a matsayin sabon shugaban hukumar zabe ta kasar mai zamen kan ta.
-
Gambiya : Yahya Jammeh Zai Yi Takara A Karo Na Biyar
Feb 29, 2016 06:15Jam'iyyar (APRC) mai mulki a kasar Gambiya ta sake tsaida shugaban kasar Yahya Jammeh wanda ya shafe shekaru 21 kan madafun iko a matsayin dan takara ta a zaben shugaban kasar na watan Disamba.