Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

garkuwa da mutum

  • 'Yan Sanda A Sokoto Sun Ce An Sako Injiniya Dan Kasar Siriya Da Aka Sace A Jihar

    'Yan Sanda A Sokoto Sun Ce An Sako Injiniya Dan Kasar Siriya Da Aka Sace A Jihar

    May 23, 2018 17:35

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta ba da sanarwar sako wani injiniya dan kasar Siriya da wasu 'yan bindiga dadi suka yi awun gaba da shi a jihar Sokoto da ke arewacin kasar a makon da ya wuce.

  • Kungiyar ISIS Ta Dauki Alkahin Tagwayen Harin Da Aka Kai Faransa

    Kungiyar ISIS Ta Dauki Alkahin Tagwayen Harin Da Aka Kai Faransa

    Mar 23, 2018 17:27

    Kungiyar ta'addancin nan ta ISIS ta dauki alhakin harin bindiga tare da garkuwa da mutane a wani katafaren shago da ke Kudancin Faransa, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane akalla uku.

  • An Kwato Wasu Mutane Uku Da Aka Yi Garkuwa Da Su Kudu Maso Yammacin Kamaru

    An Kwato Wasu Mutane Uku Da Aka Yi Garkuwa Da Su Kudu Maso Yammacin Kamaru

    Mar 22, 2018 05:20

    Gwamnatin kasar Kamaru ta sanar da samun nasarar kwato wasu mutane uku da wasu 'yan kungiyar 'yan aware ta yankin Kudu Maso Yammacin kasar masu magana da harshen turancin Ingila suka yi garkuwa da su.

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sandan Nijeriya 2 Da Sace Wani Dan Kasar Portugal

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sandan Nijeriya 2 Da Sace Wani Dan Kasar Portugal

    Oct 24, 2017 17:51

    Rundunar 'yan sandan jihar Kogi da ke Nijeriya sun tabbatar da kashe wasu jami'anta guda biyu da kuma sace wani dan kasar Portugal a lokacin da wasu 'yan bindiga dadi su ka kai hari wani wajen da ake gida a jihar.

  • An Yi Garkuwa Da Mutane A Somaliya

    An Yi Garkuwa Da Mutane A Somaliya

    Jun 15, 2017 11:08

    Jami'an tsaron Somaliya sun samu nasarar kawo karshen garkuwar da aka yi da fararen hula a wurin cin abinci dake Magadushu babban Birnin Kasar Somaliya

  • An Kwato Wani  Dan Kasar Faransan Nan Da Aka Sace A Kasar Chadi

    An Kwato Wani Dan Kasar Faransan Nan Da Aka Sace A Kasar Chadi

    May 07, 2017 18:14

    Jami'an kasar Sudan sun sanar da cewa an sami nasarar kwato dan kasar Faransan nan mai aikin hakar ma'adinai da aka sace shi a kasar Chadi sannan aka aka tafi zuwa kasar Sudan daga hannun wadanda suka yi garkuwa da shi.

  • 'Yan Sandan Sudan Sun Kwato Wasu 'Yan Gudun Hijira 50 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

    'Yan Sandan Sudan Sun Kwato Wasu 'Yan Gudun Hijira 50 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

    May 02, 2017 11:17

    'Yan sanda a kasar Sudan sun sami nasarar kwato wasu mutane 56 cikinsu kuwa har da mata da kananan yara daga hannun 'yan wata kungiyar masu fataucin mutane a kan iyakokin jihohin Kassala da El Gedaref na kasar ta Sudan da aka ce ana zaton 'yan gudun hijira ne da suka fito daga kasashen da ke makwabtaka da Sudan din.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS