-
Sojojin Gwmnatin H.K.Isra'ila Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Yankunan Palasdinawa
Dec 15, 2017 12:15Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun tsaurara matakan tsaro a yankunan Palasdinawa da suke mamaye da su a gabar yammacin kogin Jordan gami da mashigar Zirin Gaza.
-
Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada A Yankin Zirin Gaza Sakamakon Harin Sojojin H.K.Isra'ila
Dec 13, 2017 11:47Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wasu matasa biyu a yankin Zirin Gaza na Palasdinu lamarin da ya yi sanadiyyar shahadarsu.
-
Yawan Shahidan Palasdinawa A Yankin Gaza Ya Karu
Dec 09, 2017 11:48A ci gaba da hare-haren da jiragen yakin HKI suke kaiwa kan yankin Gaza a kasar Palasdinu ya karu zuwa hudu
-
Shugaban Hukumar Palasdinawa Zai Kai Ziyara Zuwa Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Oct 12, 2017 11:51Shugaban Hukumar Cin Kwarya-kwaryar Gashin Kan Palasdinawa zai kai ziyarar aiki zuwa yankin Zirin Gaza domin zantawa da kungiyar Hamas da nufin warware sabanin da ke tsakaninsu.
-
Matsalar Rashin Aikin Yi A Yankin Zirin Gaza Ya Haura Zuwa Kashi 60 Cikin Dari
Aug 13, 2017 11:46Matakin killace yankin Zirin Gaza da matsin lambar Hukumar cin gashin kan Palasdinawa da na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar yankin sun kara janyo matsalar rashin aikin yi a Zirin na Gaza.
-
Ra'ayul Yaum: Zaman Sirri Tsakanin Larabawa Da Isra'ila A Masar
Jun 29, 2017 17:36Jaridar Ra'ayul Yaum ta nakalto daga wata majiyar diplomasiyya ta larabawa da ke tabbatar da cewa an gudanar da zama a tsakanin Isra'ila da wasu larabawa a kasar Masar
-
Jiragen Yakin Isra'ila Sun Kaddamar Da Hare-Hare A Kan Zirin Gaza
Jun 29, 2017 17:34Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hari a kan wasu yankuna a cikin yankin zirin Gaza.
-
Hare-Haren Ta'addancin H.K.Isra'ila Kan Palasdinawa Suna Ci Gaba Da Janyo Bullar Cututtuka
Jan 28, 2017 11:46Majiyar lafiya a yankin Zirin Gaza na Palasdinu ta sanar da cewa: Hare-haren wuce gona da irin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu musamman yankin Zirin Gaza suna ci gaba da janyo bullar muggan cututtuka.
-
Palasdinu: Wani Matashin Bapalasdine Ya yi Shahada A yau juma'a.
Nov 18, 2016 19:02Yahudawan Sahayoniya Sun Kashe wani Bapalasdine
-
Gaza : Yan gwagwarmaya Sun yi gargadi akan ci gaba da killace Gaza
Apr 29, 2016 12:22"Yan gwagwarmaya Sun yi gargadi akan ci gaba da killace Gaza