Pars Today
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan kare hakkokin bil adama a Iran da cewa magana ce ta siyasa kawai.
Hukumar dake kula da kare hakin bil-adama ta MDD ta amince da wani kudiri na gudanar da binciken gaggauwa kan yanayin da yankin Gouta ta gabashin birnin Damuscus ke ciki a Siriya.
Cibiyar kare Dimukradiya da kuma hakkin bil'adama a yankin gabas ta tsakiya ta fidda wani rahoto wanda yake nuna damuwar kungiyar kan makomar matasa yan kasar Bahrain 5 wadanda jami'an tsaron kasar suka kama a birnin Manama.
Kungiyoyin kare hakin bil-adama guda bakwai sun yi alawadai kan zartar da hukuncin kisa kan wasu Mutane 15 da aka same su da hannu wajen kai harin ta'addanci a wurin binciken jami'an tsaron kasar a yankin Sinai ta arewa shekaru hudu da suka gabata.
Hukumar afwa da duniya kuma ta MDD ta bukaci gwamnatin kasar Tunisia ta yi amfani da alkawuran da ta dauka na kare hakkin bil'adama da kuma hana jami'an tsaro azabtar da fursinonin kasar
Wakilin kasar Saudiyya a kwamitin kolin kula da kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci yin watsi da batun gudanar da bincike kan cin zarafin bil-Adama a kasar Yamen.
Al'ummar kasar burundi sun nuna adawa game da rahoton da MDD ta fitar na zarkin dakarun tsaron kasar da take hakin bil-adama
Jaridar Qudus Al-Arabi ta bayyana cewa: Sudan tana ci gaba da fuskantar matsin lamba kan batun matsalar take hakkokin bil-Adama a kasar.
Sarkin kasar Saudiyyah Salman Bin Abdulaziz ya sauke yarima mai jiran gado na kasar Muhammad Bin Naif bin Abdulaziz daga kan mukaminsa na yarima mai jiran gado, tare da dora dansa Muhammad bin Salman.
Kungiyoyin kare hakkin bil'adama sun yi gargadin cewa; Kasar ta Habasha Za ta fuskanci matsanancin yanayi saboda farin da ta ke fama da shi.