-
'Yan Bindiga Sun Kashe Wani Kusa A Kungiyar Hamas A Zirin Gaza
Mar 25, 2017 06:31Wasu 'yan bindiga sun yi wa wani babban kusa a cikin kungiyar Hamas kisan gilla a yammacin jiya Juma'a a garin Gaza.
-
Palastinawa Sun Yi Allawadai Da Hana Kiran Sallah A Birnin Quds
Mar 13, 2017 19:27Dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
-
Kasar Masar Ta Shimfida Sharuddan Sake Hulda Da Kungiyar Hamas
Dec 15, 2016 07:05Gwamnatin kasar Masar ta bukaci kungiyar Hamas ta Palasdinawa ta cika sharudda guda ukku kafin ta amince da maida hulda tsakaninta da ita kungiyar.
-
Hamas: Isra'ila Ba Za Ta Iya Hana Kiran Sallah A Palastinu Ba
Nov 26, 2016 06:50Daya daga cikin manyan jagororin kungiyar Hamas Mahud Zihar ya bayyana cewa, Isra’ila ba za ta iya hana kiran sallah a cikin yankunan Palastinawa ba.
-
Hamas Ta Yi Tir Da Allawadai Kan Kawancen Da Aka Kulla Tsakanin Saudiyyah Da Isar'aila
Aug 01, 2016 05:54Kungiyar gwagwarmayar Palastinawa ta Hamas ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya dangane da sabon kawancen da aka kulla a tsakanin gwamnatocin Saudiyyah da Isar'aila.
-
Kungiyar Hamas Da Sauran Kungiyoyin Palastinawa Sun Mayar Wa Saudiyya Da Martani
Jul 11, 2016 16:23Kungiyar Hamas tare da sauran kungiyoyin palastinawa sun mayarwa Saudiyya da martani dangane da siffanta su da 'yan ta'adda da tsohon shugaban hukumar leken asirin kasar ya yi.
-
Kungiyar Hamas Ta Sanar Da Kame Wasu Sojojin 'Isra'ila' Hudu A Matsayin Fursunonin Yaki
Apr 02, 2016 04:07Dakarun kungiyar Izzudden al-Qassam, bangaren soji na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta sanar da cewa ta samu nasarar kama wasu sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila su hudu a matsayin fursunonin yaki, tana mai cewa sahyoniyawan ba za su sami wani labari kan wadannan sojojin cikin sauki ba