-
Mutane 27 Ne Suka Mutu Sakamakon Harbe-Harben Bindiga A Sassan Kasar Amurka
Jul 13, 2017 19:21Cibiyar kididdiga kan hare-haren wuce gona da iri a kasar Amurka ta bada labarin cewa: Harbe-harben bindiga a sassa daban daban na kasar Amurka a cikin sa'o'i 24 da suka gabata sun lashe rayukan mutane akalla 27.
-
Yancin Mallakar Bindiga A Amurka Na Ci Gaba Da Hallaka Jama'a
May 15, 2017 19:12Cibiyar da ke bin diddigi kan hare-haren wuce gona da iri da ake kai wa a kasar Amurka ta sanar da cewa: Hare -haren wuce gona da iri da aka kai a sassa daban daban na kasar Amurka sun yi sanadiyyar mutuwa tare da jikkatan mutane da yawansu ya kai 108 a cikin sa'o'i 24 da suka gabata.
-
An Kashe Wani Dan Kungiyar Ikhwanul Muslimin A Kasar Masar
Dec 19, 2016 18:22Jami'an tsaro a kasar Masar sun kashe dan wata kungiya wacce ake kira Hasm a yayin musayar wuta da su a birnin alkahira na kasar