Pars Today
Kungiyoyin gwagwarmayar Falastine Hamas da Jihadul Islami sun yi Allawadai da harin ta'addancin da aka kai kan jami'an tsaron Iran a garin Zahidan.
Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae, ya gabatar da ta'aziyarsan ga iyalan shahidan dakarun kare juyin juya halin musulunci a kasar wadanda suka yi shahada a lardin sisatan Buluscistan a jiya da dare.
Wata majiyar sojan Somaliya ce ta ba da labarin kai harin kunar bakin waje akan sansanin soja da yake a kudancin kasar
Harin ta'addanci ta hanyar tada motoci da aka makare da bama-bamai a lardunan kasar Iraki biyu sun lashe rayukan mutane tare da jikkata wasu masu yawa.
Wasu gungun 'yan ta'adda sun bude wuta kan jami'an tsaron Iran da fararen hula da suke gudanar da bikin makon tsaron kasa a garin Ahwaz da ke shiyar kudu maso yammacin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wata makaranta a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan.
Jaridar al-kudsu al-arabi ta ambato rundunar da take kiran kanta Uqbatu Bin Nafiu mai alaka da al-qa'ida tana cewa ita ce ta kashe sojojin kasar a jiya lahadi
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.
Mutum guda ya mutu kana wasu hudu kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wani dan ta'adda ya kai garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya a yau din nan Litinin.