-
Rahotanni: An Kai Gungun Hare-Haren Ta'addanci Birnin London
Jun 04, 2017 05:36Rahotanni daga birnin London na kasar Birtaniyya sun bayyana cewar an kai wasu jerin hare-hare a birnin na London a daren jiya da yayi sanadiyyar mutuwa da kuma raunana wasu mutane lamarin da 'yan sanda da kuma jami'an kasar suka bayyana da cewa wani hari ne na ta'addanci.
-
An Kai Harin Ta'addanci A Wani Shingen Bincike A Kasar Algeria
Jun 01, 2017 11:53Wasu yan ta'adda sun kai hari a wani wuri bincike a kudancin birnin Algies babban birnin kasar Algeria
-
Jiragen Saman Yakin Masar Sun Yi Luguden Wuta Kan Sansanin 'Yan Ta'addan A Kasar Libiya
May 28, 2017 05:27Jiragen saman yakin rundunar sojin Masar sun kai farmaki kan sansanonin 'yan ta'adda a garin Derna da ke arewa maso gabashin kasar Libiya a matsayin maida martani kan harin ta'addancin da aka kai kan mabiya addinin Kirista a lardin Minya da ke kudancin kasar Masar, inda harin ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 29 tare da jikkata wasu adadi mai yawa.
-
An Kame Wani Matashi Mai Shekaru 23 Kan Zarkin Sa Da Harin Manchester
May 23, 2017 18:06Jami'an 'Yan Sandar Birtaniya Sun Sanar Da Kame Mutune guda da ake zarki da hanu a harin ta'addanci na garin Manchester
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Gwamnatin Niger A Yankin Yammacin Kasar
May 03, 2017 16:52Gwamnatin Jamhuriyar ta tabbatar da cewa: Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki tare da kashe sojojin kasarta biyu a yankin yammacin kasar.
-
Harin Ta'addamci A Birnin Paris Zai Yi Tasiri A Zaben Kasar Faransa
Apr 21, 2017 12:21A jiya ne wani dan ta'adda ya kai hari kan yansanda a birnin Paris na kasar Faransa ya kuma kashe guda daga cikinsu a yayinda ya raunata wasu biyu
-
Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Birnin Paris
Apr 21, 2017 05:32Kungiyar ta'addancin ta ISIS ta dauki alhakin harin da aka kai birnin Paris na kasar Faransa a daren jiya Alkhamis
-
Harin Kunan Bakin Wake Ya Lashe Rayukan Mutane 4 Ciki Har Da Jami'in Sojin Kamaru
Apr 19, 2017 18:10Wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a kusa da tawagar sojojin gwamnatin Kamaru a yankin Kolofata kusa da kan iyaka da tarayyar Nigeriya a yau Laraba.
-
An Kama Wanda Ya Kai Harin Ta'addanci A Kasar Sweeden A Jiya Jumma'a
Apr 08, 2017 19:27Majiyar yansanda a kasar Sweden ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kama mutumin da ya kai harin ta'addanci kan mutane da kuma wani shago a kan wani titi a birninStokhom a jiya.
-
Jerin hare-haren ta'addanci a Najeriya
Mar 23, 2017 11:03Wasu Mutane da ba a san ko su waye ba sun kai wasu jerin hare-haren ta'addanci a Jihar Benue dake kudu maso gabashin Najeriya.