Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

hasan ruhani

  • Dr. Hassan Rauhani: Juyin Musulunci Ya ci Nasara Ba tare Da Jingina Da Kasashen Yamma Ko Gabas ba.

    Dr. Hassan Rauhani: Juyin Musulunci Ya ci Nasara Ba tare Da Jingina Da Kasashen Yamma Ko Gabas ba.

    Feb 12, 2017 12:15

    Shugaban Kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya kuma ce; Aikin Masana shi ne gano matsala da kuma magance ta, sannan kuma yi wa al'umma jagora zuwa ga ci gaba.

  • Ruhani:Iran za ta mayar da martani kan duk wata barazana

    Ruhani:Iran za ta mayar da martani kan duk wata barazana

    Feb 10, 2017 14:48

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rauhani ya ce har abada Al'ummar kasar Iran ba za su kauce daga hanyar goyon bayan juyin Juya halin musulinci da kuma Jagoran juyin juya halin musulinci gami da gajiyar d Imam Khumaini(k.S) wanda ya kafa Jumhoriyar musulinci ta Iran

  • Shugaba Rauhani: Iran Za ta Maida Martani Akan Wasa Da Yarjejeniyar Nukiliya Da Amurka Za ta yi.

    Shugaba Rauhani: Iran Za ta Maida Martani Akan Wasa Da Yarjejeniyar Nukiliya Da Amurka Za ta yi.

    Jan 17, 2017 19:00

    Shugaban na Jamhuriyar Musulunci ta Iran Dr. Hassan Rauhani da ya gabatar da taron manema labaru ya ce:al'umma da gwamnatin Iran za su maida martani akan duk wani yunkuri na karya yarjejeniyar Nukiliya.

  • Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Siriya Har Samun Nasara Ta Gaba Daya

    Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Siriya Har Samun Nasara Ta Gaba Daya

    Dec 15, 2016 11:16

    Shugaban kasar Dakta Hasan Ruhani ya taya takwararsa na kasar Siriya Bashar al-Asad murnar 'yanto garin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan ISIS yana mai cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kasar Siriya har sai ta sami nasara a kan fada da ta'addancin da take yi.

  • Rauhani: Hadin Kai Shi ne Tushen Karfin Al'ummar Musulmi

    Rauhani: Hadin Kai Shi ne Tushen Karfin Al'ummar Musulmi

    Dec 11, 2016 19:06

    Shugaban Kasar Iran: Tushen Karfin Musulmi Shi ne Hadin Kai.

  • Shugaban Kasar Iran: Alakar Iran Da Turkiya ce Ginshikin Zaman Lafiya A gabas Ta Tsakiya.

    Shugaban Kasar Iran: Alakar Iran Da Turkiya ce Ginshikin Zaman Lafiya A gabas Ta Tsakiya.

    Nov 26, 2016 18:52

    Ganawar Shuagaban Kasar Iran Da Ministan Harkokin Wajen Turkiya

  • Ruhani: Tafarkin Diplomasiyya Ce kawai  Za Ta Magance Rikicin Kasar Siriya

    Ruhani: Tafarkin Diplomasiyya Ce kawai Za Ta Magance Rikicin Kasar Siriya

    Oct 29, 2016 16:51

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya sake bayyanar matsayar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta cewa tafarkin siyasa da tattaunawa ce kawai hanya guda daya tilo ta magance rikicin kasar Siriya.

  • Fidel Castro Ya Jinjinawa Tsayin Dakan Al'ummar Iran Wajen Tinkarar Takunkumi

    Fidel Castro Ya Jinjinawa Tsayin Dakan Al'ummar Iran Wajen Tinkarar Takunkumi

    Sep 20, 2016 09:22

    Tsohon shugaban kasar Cuba kuma jagoran juyin juya halin kasar Fidel Castro, ya jinjinawa irin tsayin dakan da al'ummar Iran suka yi wajen tinkara da kuma fada da takunkumin karya tattalin arziki na zalunci da aka sanya wa kasar.

  • Shugaba Ruhani Ya Bar Iran Zuwa Venezuela Don Halartar Taron NAM

    Shugaba Ruhani Ya Bar Iran Zuwa Venezuela Don Halartar Taron NAM

    Sep 16, 2016 11:54

    Da safiyar yau Juma'a ne shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bar birnin Tehran zuwa kasar Venezuela don halartar taron shugabannin kasashen 'yan ba ruwanmu (NAM) karo na 17 ga za a gudanar a can kana daga baya kuma ya wuce birnin New York inda zai gabatar da jawabi a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya.

  • Shugaban Iran Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Shugaban Uzbekistan

    Shugaban Iran Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Shugaban Uzbekistan

    Sep 03, 2016 05:33

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya aike da sakon ta'aziyyar gwamnati da al'ummar Iran ga gwamnati da al'ummar kasar Uzbekistan saboda rasuwar shugaban kasar Islam Karimov wanda ya rasu a jiya Juma'a.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS