-
Jagora Ya Fayyace Cewa: Gwamnatin Iran Zata Iya Rusa Duk Wani Makircin Amurka
Jul 15, 2018 19:25Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin Iran zata iya shawo kan dukkanin matsalolin da suke tunkarar kasar tare da rusa makirce-makircen da Amurka take kitsawa kan kasar ta Iran.
-
Shugaba Rouhani Ya Aike Da Sako Zuwa Takwaransa Na Tunusiya.
Jul 05, 2018 06:41A yayin ganawarsa da Shugaban kasar Tunusiya Al-Baji Qa'ed al-Sabsi, mataimakin Ministan harakokin wajen Iran kan harakokin siyasa ya meka maka sakon Shugaba Hasan Rouhani
-
Dr Ruhani Ya Ce: Al'ummar Iran Ba Zata Taba Mika Kai Ga Mulkin Kama Karya Da Kaskanci Ba
Jul 04, 2018 07:01Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Duk wani matakin wuce gona da iri kan hakkin al'ummar Iran bai taba cimma nasara ba a tsawon tarihi, don haka al'ummar Iran ba zata taba mika kai ga duk wata siyasar zalunci ba.
-
Rouhani: Iran Ba Za Ta Mika Wuya Ga Barazana Da Matsin Lambar Trump Ba
Jun 26, 2018 11:12Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Iran ba za ta taba mika kai ga barazana da kuma matsin lambar shugaban Amurka, Donald Trump, ba yana mai shan alwashin cewa gwamnatinsa za ta magance matsalolin tattalin arzikin da ake fuskanta a halin yanzu.
-
Rouhani: Wajibi Ne Dukkanin Kasashe Duniya Su Yi Fada Da Kokarin Mulkin Mallakar Amurka
Jun 15, 2018 15:19Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar: A halin yanzu dai ya zama wajibi dukkanin kasashen duniya su tsaya tsayin daka wajen fada da kokarin mulkin mallakan jami'an fadar White House ta Amurka.
-
Rouhani: Matukar Muka Kaskantar Da Kanmu Ga Masu Tinkaho Da Karfi, To Babu Inda Za Mu Kai
May 25, 2018 05:27Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewa duk wata al'umma da ta kaskantar da kanta ga masu tinkaho da karfi na duniya,to kuwa babu inda za ta je komai dukiyar da take da ita kuwa.
-
FIFA Ta Gayyaci Shugaba Rauhani Da Ya Halarci Bikin Buda Kwallon Kafan Duniya A Rasha
May 23, 2018 11:52Shugaban kungiyar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ya gayyaci shugaban kasar Iran Dakta hasan Rauhani da ya halarci bikin buda kwallon kafa ta Duniya da za a gudanar a kasar Rasha
-
Iran Ta Ci Nasara A Harakokin Siyasar Waje Da Kuma kalubalantar Masu Mugun Nufi
May 20, 2018 07:56A yayin da yake ganawa da wasu matasan kasar a daren jiya asabar, Shugaban Jamhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya ce Kasarsa ta ci nasara a harakokin siysarta ta waje da kuma tsayin wajen kalubalantar masu mugun nufi.
-
Shugaban Iran Ya Kama Hanyar Halattar Zaman Taron Kungiyar O.I.C A Turkiyya
May 18, 2018 11:56Shugaban kasar Iran ya kama hanyar tafiya zuwa kasar Turkiyya domin halattar zaman taron kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta O.I.C kan matsalar Palasdinu.
-
Rouhani Ya Kirayi Kasashen Musulmi Da Su Kalubalanci Aika Aikan Amurka Da 'Isra'ila' Kan Palastinawa
May 17, 2018 05:39Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana kisan gillan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta ke yi wa Palastinawa a matsayin babban bala'i inda ya kirayi shugabanni da kuma cibiyoyin kasashen musulmi da su kalubalancin irin wannan danyen aikin da 'Isra'ilan' bisa goyon bayan Amurka ta ke yi.