-
Rouhani Ya Mayar Da Martani Ga Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya
May 09, 2018 10:41Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya duk kuwa da ficewar Amurka daga cikinta amma da sharadin sauran kasashen Turai za su ci gaba da girmama ta sannan kuma Iran za ta cimma abin da ta ke so.
-
Rouhani: Bakin Al'ummar Iran Ya Zo Daya Kan Trump Da HK.Isra'ila
May 06, 2018 11:18Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewa bakin al'ummar Iran ya zo daya dangane da shugaban Amurka da H.K.Isra'ila, yana mai jan kunnen Amurka dangane da batun ficewa daga yarjejeniyar nukiliya yana mai cewa Iran tana da hanyoyin kare kanta daga duk wata barazana.
-
Shugaba Rauhani Ya Taya Al'ummar Saliyo Murnar Zagayowar Ranar Samun 'Yancin Kasar
Apr 28, 2018 17:39Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya taya al'ummar kasar Saliyo murnar zagayowar lokacin samun 'yancin kankasar.
-
Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Sabon Shugaban Saliyo
Apr 18, 2018 06:40Shugaba Hassan Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murna ga sabon shugaban kasar saliyo Julius Maada Bio.
-
Ruhani: Harin Siriya Na Nuni Da Cewa Amurka Tana Da Alaka Kai Tsaye Da 'Yan Ta'adda
Apr 15, 2018 17:24Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar harin da Amurka, Faransa da Birtaniyya suka kai Siriya, wuce gona da iri kana kuma kokari ne na karfafa 'yan ta'adda da zai iya cutar da tafarkin sulhu na siyasa a kasar.
-
Rauhani:Kasahen Iran Da Rasha Za Su Ci Gaba Da Dubaru Domin Tabbatar Da Tsaro
Apr 04, 2018 18:57Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya yi ishara kan kyakkyawar alakar dake tsakanin kasar da kasar Rasha, inda ya ce dubarun da hukumomin Tehran da Moscow ke yi yana tabbatar da tsaro a yankin gabas ta tsakiya.
-
Rouhani: Kasantuwar Sojojin Kasashen Waje A Siriya, Ba Tare Da Izinin Gwamnati Ba, Ya Saba
Apr 03, 2018 17:20Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar kasantuwar sojojin kasashen waje a kasar Siriya ba tare da izinin gwamnatin kasar ba, wani lamari ne da ya saba wa dokoki kuma wajibi ne a kawo karshen hakan.
-
Shugaba Rauhani Ya Fara Wata Ziyarar Aiki A Yau A Kasar Turkmenistan
Mar 27, 2018 17:17Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Turkenistan a yau.
-
Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Al'ummar Namibia Murnar Zagayowar Ranar Samun 'Yanci
Mar 21, 2018 12:07Shugaba Rauhani na kasar Iran ya aike wa takwaransa na kasar Namibia sakon taya al'ummar kasar murnar zagayowar ranar da kasar ta samu 'yancin kai.
-
Ruhani Ya Bayyana Cewa: Hadin Kan Al'ummar Iran Ya Bada Mamaki Ga Makiyar Kasar
Mar 20, 2018 19:15Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Hadin kan al'ummar Iran a fagen fuskantar makiya ya bada mamaki tare da kara daukaka matsayinsu har a idon makiya.