-
Shugaba Rauhani Ya Taya Putin Murnar Lashe Zabe
Mar 19, 2018 18:59Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran dakta Hasan Rauhani ya tura sakon taya murna zuwa ga takwaransa na Rasha Vladimir Putin game da nasarar da ya samu na zaben shugaban kasar a karo na hudu.
-
Shugaba Rouhani Ya Taya Sabon Shugaban Afirka Ta Kudu Cyril Ramaphosa Murnar
Feb 26, 2018 05:46Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya aike da sakon taya murna ga sabon shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, saboda zabansa da aka yi.
-
Iran da Indiya Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyoyi Na Aiki Tare Guda 15
Feb 17, 2018 11:20Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Indiya sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi guda 15 na aiki tare a tsakanin kasashen biyu a kokarin da ake yi na karfafa alakar da ke tsakaninsu.
-
Ruhani: Kasashen Yammaci Sun Kirkiro Kungiyoyin Takfiriyya Ne Don Raba Kan Musulmi
Feb 16, 2018 11:18Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar kasashen yammaci sun kirkiro kungiyoyin ta'addanci na tafkiriyya ne wadanda ba su da wata alaka da koyarwar addinin Musulunci da nufin haifar da rarrabuwan kai tsakanin musulmi.
-
Rauhani:Da Taimakon Iran, Al'ummar Yankin Sun Tsira Daga Sharin 'Yan Ta'adda
Feb 11, 2018 11:53Shugaban Jamhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya bayyana cewa shekarar bana shekara ce ta cin nasarar al'ummar Iran a kan 'yan ta'adda da kuma nasarori ga al'ummar yankin.
-
Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Tsayin Daka Wajen Tinkarar Bakar Aniyar Amurka
Feb 06, 2018 17:33Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar: Ko shakka babu Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da tsayin daka wajen tinkarar Amurka, matukar Amurkan ta ci gaba da matsin lambar da take yi wa kasar Iran.
-
Rauhani:Gwamnati Za Ta Ci Gaba Da Tsarin Gina Kasa
Feb 02, 2018 18:59Shugaban jamhuriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa da taimakon Allah da kuma taimakon al'umma, gwamnati za ta ci gaba da shirinta na kadamar da gine gine tare da raya dukkanin lardunan kasa.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Bata Da Hakkin Nuna Damuwarta Kan Matsalolin Al'ummar Iran
Jan 01, 2018 06:49Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: A watannin baya-bayan nan shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana al'ummar Iran a matsayin 'yan ta'adda, don haka a halin yanzu baya da hakkin da zai ce yana nuna damuwa kan matsalolinsu.
-
Gwamnatin Iran Ta Sha Alwashin Magance Matsalar Tashin Farashin Kayayyaki
Dec 31, 2017 05:53Gwamnatin kasar Iran ta tabbatar wa al'ummar kasar cewa za ta ci gaba da aiki tukuru wajen magance matsalar tattalin arziki da hauhawar farashin kayayyaki da ake fuskanta a kasar lamarin da ya haifar da wasu 'yan zanga-zanga a wasu garuruwa na kasar cikin 'yan kwanakin nan inda mutane suke nuna rashin amincewarsu da wannan yanayin.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Taya Mabiya Addinin Kirista Murnar Tunawa Da Ranar Haihuwar Annabi Isa {a.s}
Dec 25, 2017 06:33Shugaban kasar Iran ya taya mabiya addinin Kirista murnar tunawa da zagayowar ranar haihuwar Annabi Isa dan Maryam {a.s} da ma dukkanin mabiya addinai da suka zo daga wajen Allah Madaukaki.