-
Shugaba Rauhani Ya Gabatar da Shawarwari 7 Domin Kalubalantar Kudurin Trump a Game Da Qudus
Dec 13, 2017 18:09Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya gabatarwa duniyar musulmi shawarwari guda bakwai domin kalubalantar kudurin shugaba Trump na Amurka a game da birnin Qudus, inda ya ce Amurka tana kare manufofin sahayuna ne ba tare da yin la'akari da na al'ummar Palastinu ba.
-
Ruhani: Matsayar Trump Kan Qudus Zai Sake Haifar Da Rikici Ne A Gabas Ta Tsakiya
Dec 13, 2017 05:47Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga matsayar da shugaban Amurka Donald Trump na sanar da Qudus a matsayin helkwatar haramtacciyar kasar Isra'ila yana mai cewa babu abin da hakan zai haifar in ban kirkiro wani sabon rikici a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Kan Mayar Da Ofishin Jakadancinta Birnin Qudus
Dec 07, 2017 05:52Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen Amurka dangane da batun mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus yana mai cewa wajibi ne kasashen musulmi su hada kansu waje guda don tinkarar wannan lamari.
-
Ruhani: Al'ummomin Yankin Nan Suna Murnar A Raunana Tushen Ta'addanci
Dec 05, 2017 11:03Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar al'ummomin yankin Gabas ta tsakiya suna cikin murnar nasarar da aka samu wajen raunana tushen ta'addanci a yankin yana mai bayyana bakin cikinsa dangane da yadda wasu kasashen yankin suke ci gaba da kokarin kusatar haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Shugaba Rauhani Ya Isa Yankunan Da Girgizar Kasa Ta Shafa A Kermanshah
Nov 14, 2017 12:20A yau da hantsi ne shugaba Rauhani na Iran ya isa yankin da girgizar kasa ta shafa a cikin Lardin kermanshah da ke yammacin kasar Iran, domin duba halin da al'ummar yankin suke ciki, musaman ma wadanda abin ya shafa.
-
Shugaba Rauhani Ya Isa Yankunan Da Girgizar Kasa Ta Shafa A Kermanshah
Nov 14, 2017 11:48A yau da hantsi ne shugaba Rauhani na Iran ya isa yankin da girgizar kasa ta shafa a cikin Lardin kermanshah da ke yammacin kasar Iran, domin duba halin da al'ummar yankin suke ciki, musaman ma wadanda abin ya shafa.
-
Rauhani:Makiya Na Kokarin Kulla Wani Sabon Makirci A Yankin.
Nov 12, 2017 05:45Shugaban jamhuriyar musulinci ta iran ya bayyana cewa bayan rashin nasarar makiya game da makircin da suka kulla a yankin yanzu kuma suna kokarin kula wani sabon makirci.
-
Rauhani : Amurka Na Son Sanya Yanke Kauna A Zukatan Iraniyawa
Oct 31, 2017 06:50Shugaban jamhuriyar musulinci ta Iran ya ce Amurkawa na kokarin kulla makirci ne domin sanya kokwanto a cikin zukatan al'ummar kasar Iran game da makomar tattalin arzikin kasarmu da kuma ci gabanta.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Bayyana Shirinsa Na Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Iran
Oct 16, 2017 08:37Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa: Ra'ayin kasarsa ya sha bamban da na Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, kuma zai samu lokaci da ya dace domin gudanar da ziyarar aiki a kasar ta Iran.
-
Shugaba Ruhani Ya Mayar Da Martani Ga Jawabin Shugaban Amurka Kan Iran
Oct 14, 2017 05:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar babu wani abu cikin jawabin shugaban Amurka Donald Trump kan Iran face wauta da tuhumce-tuhumce marasa tushe yana mai cewa al'ummar Iran ba za su taba mika wuya ga wani mai takama da karfi da girman kai ba.