-
Shugabannin Iran Da Turkiyya Sun Bayyana Rashin Amincewa Da Rarraba Kasar Iraki
Oct 04, 2017 17:22Shugabannin kasashen Iran da Turkiyya sun bayyana cewa ba za su taba amincewa da kokarin Kurdawa na rarraba kasar Iraki ba, suna masu sake jaddada shirin gwamnatocinsu na kara karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Shugaba Ruhani: Tattaunawa Da Amurka Bata Lokaci Ne Kawai
Sep 21, 2017 05:45Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya kore yiyuwar tattaunawa da Amurka yana mai cewa tattaunawa da ita bata lokaci ne kawai don kuwa ba ta aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma da ita.
-
Shugaba Ruhani: Kasashen G/Tsakiya Ne Kawai Za Su Iya Tabbatar Da Tsaron Yankin
Sep 11, 2017 17:51Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga irin tsoma bakin da manyan kasashen duniya suke yi cikin harkokin cikin gidan kasashen yankin Gabas ta tsakiya yana mai cewa kasashen yankin ne kawai za su iya tabbatar da tsaronsa.
-
Dr Ruhani: Manufar Kasar Iran Ce Karfafa Kyakkyawar Alaka Da Kasar Afrika Ta Kudu
Sep 02, 2017 19:12Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Manufar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce karfafa alaka a dukkanin bangarori da kasashen nahiyar Afrika musamman kasar Afrika ta Kudu.
-
Rauhani Ya Aike Sakon Taya Shugabannin Kasashen Musulmi Murnar Sallah
Sep 01, 2017 11:19Shugaba Rauhani na kasar Iran ya aike da sakonnin zuwa ga shugabannin kasashen musulmi, inda yake taya su murnar sallah, da kuma yi musu fatan alkhairi tare da al'ummomin kasashensu.
-
Dr Ruhani Ya Ce: Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Babbar Misali Ce Ta Munafuci A Wannan Zamani
Aug 17, 2017 18:59Shugaban kasar Iran ya bayyana kungiyar ta'addanci ta Da'ish da masu goya musu baya a matsayin manyan misalai na tushen munafuci da rusa rayuwar al'umma a wannan zamani.
-
Shugaba Hassan Rauhani: Iran Za Ta Bunkasa Alakarta Da Kasar Zimbabwe
Aug 07, 2017 13:09Shugaban na kasar Iran da ya gana da takwaransa na kasar Zimbabwe Robert Mogabe, ya ce; Kasashen biyu suna da dama mai yawa da su iya bunkasa alakarsu a cikinsu.
-
Shugaba Ruhani Ya Ce: Iran Zata Maida Martani Kan Karya Yarjejeniyar Nukiliya Da Aka Cimma Da Ita
Aug 06, 2017 05:40Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Duniya ta kwana cikin sanin cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran zata dauki matakan da suka dace wajen maida martani kan duk wani saba yarjejeniyar da aka cimma tsakaninta da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus kan shirin Iran din na nukiliya.
-
Iran:Hasan Rauhani Ya Saba layar Kama Aiki A Zango Na Biyu Na Shugabancin Kasar Iran.
Aug 05, 2017 18:48Dr.Hassan Rauhani wanda shi ne shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran na 7 ya rantse akan zai kare musulunci da tsarin jamhuriyar musulunci da tsarin mulkin kasa.
-
Bikin Rantsar Da Shugaba Rauhani Na Iran A Wa'adin Shugabanci Na Biyu
Aug 05, 2017 05:56A yau ne shugaban kasar Iran Hassan Rauhani zai yi rantsuwar kama aiki a wani sabon wa'adin shugabancin kasar Iran na biyu, bayan da aka gudanar da taron tabbatar da shi daga bangaren jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei a ranar Alhamis da ta gabata.