Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

hasan ruhani

  • Shugaba Ruhani: Iran Ba Za Ta Taba Mika Kai Ga Kokarin Makiya Na Mai Da Ita Saniyar Ware ba

    Shugaba Ruhani: Iran Ba Za Ta Taba Mika Kai Ga Kokarin Makiya Na Mai Da Ita Saniyar Ware ba

    Aug 03, 2017 10:58

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar ko da wasa Iran ba za ta taba mika kai da kuma yarda da kokarin da makiya suke yi na mai she ta saniyar ware a tsakankanin kasashen duniya ba.

  • Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Mika Wuya Ga Mulkin Kama-Karyar Ma'abota Girman Kai Ba

    Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Mika Wuya Ga Mulkin Kama-Karyar Ma'abota Girman Kai Ba

    Aug 03, 2017 10:57

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta taba kuma ba za ta taba mika kai ga mulkin kama-karya na ma'abota girman kai, yana mai cewa a halin yanzu Iran tana tsaya da kafafunta kyam sama da shekarun baya.

  • Iran Ta Kafa Kwamitin Sa Ido A Kan Yarjejeniyar Nukiliya

    Iran Ta Kafa Kwamitin Sa Ido A Kan Yarjejeniyar Nukiliya

    Aug 01, 2017 07:27

    Gwamnatin Iran ta kafa wani kwamiti a jiya, wanda zai sanya ido a kan yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya, gami da kungiyar tarayyar turai.

  • Iran : Mayan Tawagogi Fiye Da 90 Ne Zasu Halarci Bikin Rantsar da Ruhani

    Iran : Mayan Tawagogi Fiye Da 90 Ne Zasu Halarci Bikin Rantsar da Ruhani

    Jul 31, 2017 15:12

    Wani memba a komitin tsaro da harkokin kasashen waji a majalisar shoora Islami a nan Tehran ya ce, tawagar shuwagabbanin kasashe da manyan manyan jami'an gwamnatoci da kungiyoyi fiye da 90 ne zasu halarci bukin rantsar da shugaban Hassan Ruhani a matsayin shugaban kasar a karo na biyu a ranar asabar mai zuwa .

  • Ruhani: Ko Shakka Babu Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka

    Ruhani: Ko Shakka Babu Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka

    Jul 27, 2017 05:28

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi watsi da amincewar da majalisar Amurka ta yi ga wani daftarin doka da za ta kara kakabawa kasar Iran sabbin takunkumi yana mai cewa ko shakka babu wannan mataki na Amurka ba zai tafi haka ba tare da mayar masa da martani ba.

  • Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Manyan Jami'an Iraki

    Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Manyan Jami'an Iraki

    Jun 30, 2017 18:12

    Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya mika sakon mura ga Shugaban kasar Iraki, Firaminsta, Ayatollah Sistani na nasarar da kasar ta yi na tsarkake 'yan ta'addar ISIS daga Mosil babban birnin Jihar Nainuwa dake arewacin kasar

  • Shugaban Kasar Iran Ya Aike Da Sakon Barka Da Sallah Ga Shuwagabannin Kasashen Musulmi

    Shugaban Kasar Iran Ya Aike Da Sakon Barka Da Sallah Ga Shuwagabannin Kasashen Musulmi

    Jun 25, 2017 17:27

    Shugaba kasar Iran Dr Hassan ruhani ya aikewa daddaikun shuwagabannin kasashen musulmi sakon taya murna na ranar sallar karama.

  • Shugabanin Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Yiwa Shugaba Ruhani Murnar Samun Nasara A Zabe

    Shugabanin Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Yiwa Shugaba Ruhani Murnar Samun Nasara A Zabe

    May 21, 2017 07:34

    Shugaban Kasar Faransa Emmaniel Macron ya aike da sakon murna ga Shugaban kasar Iran Dr Hasan Ruhani dangane da nasarar da ya samu a zaben Shugabancin kasar

  • Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari

    Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari

    Apr 10, 2017 17:36

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen cewa sake kai wa kasar Siriya hari kamar yadda jami'an Amurka da wasu na kasashen yammaci suke barazanar yi, lamari ne da zai iya sanya yankin Gabas ta tsakiya cikin hatsarin gaske.

  • Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari

    Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari

    Apr 10, 2017 17:36

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen cewa sake kai wa kasar Siriya hari kamar yadda jami'an Amurka da wasu na kasashen yammaci suke barazanar yi, lamari ne da zai iya sanya yankin Gabas ta tsakiya cikin hatsarin gaske.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS