-
Shugabannin Kasashen Iran Da Syria Sun Gudanar Da Tattaunawa
Apr 09, 2017 11:23Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya tuntubi shugaba Bashar Assad na kasar Syria ta wayar tarho, dangane da harin da Amurka ta kaddamar a kan kasar Syria a Juma'ar da ta gabata.
-
Shugaba Ruhani: Harin Amurka Ga Siriya Zai Kara Karfafa Ayyukan Ta'addanci Ne Kawai
Apr 08, 2017 05:36Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga harin da Amurka ta kai da makamai masu linzami wani sansanin jiragen saman gwamnatin Siriya yana mai cewa harin zai kara karfafa ayyukan ta'addanci ne a yankin Gabas ta tsakiya da kuma rashin tsaro a duniya.
-
Shugaban Iran Ya Bada Umurnin Kula Da Mutanen Da Girgizar Kasa Ta Ritsa Da Su A Kasar
Apr 05, 2017 17:56Shugaban kasar Iran ya bada umurnin daukan duk wasu matakan gaggawa da suka dace wajen kula da dukkanin mutanen da masifar girgizar kasa ta ritsa da su a shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Shugaban Iran Yayi Kakkausar Suka Ga Harin St. Petersburg Na Kasar Rasha
Apr 04, 2017 16:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga harin ta'addancin da aka kai tashar jirgin karkashin kasa da ke Saint Petersburg na kasar Rasha da yayi sanadiyyar mutuwar kimanin mutane 14 da kuma raunana wasu sama da 50.
-
Iran: Shugaban Kasa Rauhani Ya Dawo Gida Daga Ziyarar Kasar Rasha.
Mar 29, 2017 12:15Shugaban Kasar Iran Hassan Rauhani ya dawo gida daga ziyarar da ya kai kasar Rasha.
-
Shugaba Rauhani Ya Kammala Ziyarar Aiki A Kasar Rasha
Mar 29, 2017 05:50Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya kammala ziyarar aiki ta yini biyu da ya gudanar a kasar Rasha.
-
Shugaba Rauhani Na Iran Ya Isa Birnin Moscow Na Rasha
Mar 27, 2017 17:34Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya isa birnin Moscow na kasar Rasha a yammacin yau, a ziyarar kwanaki biyu da zai gudanar a kasar bisa gayyatar da shugaba Putin ya aike masa.
-
Dr. Hassan Rauhani: Babu wani Makami da ya fi Azama, karfi.
Mar 08, 2017 12:25Shugaban Kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya ce; Babu wani Makami da ya fi imani da gwagwarmaya da hadin kan al'umma karfi
-
Shugabannin Iran Da Turkiya Sun Gana A Birnin Islam-abad Na Pakistan
Mar 01, 2017 19:05A gefen zaman shugabannin kasashe mambobi a kungiyar bunkasa harkokin tattalin arziki ta ECO a birnin Islam-abad na kasar Pakistan, shugabannin kasashen Iran da Turkiya sun gudanar da wata tattaunawa.
-
Ruhani: Matsalar Palastinu Wata Alama Ce Ta Gazawar Kungiyoyin Kasa Da Kasa
Feb 22, 2017 17:59Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar matsalar Palastinu ba matsala ce ta wata al'umma guda ba, face wata alama ce ta zalunci da take hakkoki wasu al'ummomi kana wani lamari da ke nuni da gazawar cibiyoyin kasa da kasa.