-
Yawan Shahidan Palasdinawa A Yankin Gaza Ya Karu
Dec 09, 2017 11:48A ci gaba da hare-haren da jiragen yakin HKI suke kaiwa kan yankin Gaza a kasar Palasdinu ya karu zuwa hudu
-
Sayyid Hasan Nasrullah: Matakin Trump Tayar Da Sabuwar Fitina Ne
Dec 07, 2017 18:59Babban sakataren kungiyar Hezbollah ta kasar Labanon, ya mayar da martani dangane da matakin Donald Trump na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin HK Israila.
-
Wani Dan Gwagwarmaya A Kasar Aljeriya Ya Zargi Mahukuntan Saudiyya Da Hada Kai Da H.K.Isra'ila
Nov 14, 2017 06:18Daya daga cikin 'yan gwagwarmayar Aljeriya da suka yi yakin 'yantar da kasar daga mulkin mallakar kasar Faransa, kuma mamba a kungiyar National Liberation Front ta kasar ya bayyana cewa: Mahukuntan Saudiyya sun hada kai ne da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da nufin wanzar da bakar siyasarsu a yankin gabas ta tsakiya.
-
Kungiyoyi A Tunusiya Suna Ci Gaba Da Yin Gargadi Kan Kutsen H.K.Isra'ila A Nahiyar Afrika
Oct 16, 2017 08:37Kungiyoyi masu zaman kansu da 'yan siyasa a Tunusiya suna ci gaba da yin gargadi kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da yin kutse tare da samun gagarumin tasiri a kasashen nahiyar Afrika.
-
Kungiyoyin Fararen Hulan Kasar Moroko Sun Ki Amincewa Da Ziyarar Jami'an 'Isra'ila'
Oct 08, 2017 17:04Kungiyoyi fararen hula na kasar Moroko sun bayyanar da rashin amincewarsu da shirin gwamnatin kasar na bari wata tawaga daga haramtacciyar kasar Isra'ila ta kawo ziyarar kasar.
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Hari A Yankunan Palasdinawa
Oct 08, 2017 08:19Majiyar Palasdinawa ta ce a jiya da dare sojojin na sahayoniya sun kai hari a yankin Qalqiliyah da ke yammacin kogin Jordan.
-
Gwamnatin H.K.Isra'ila Tana Ta Kokarin Ganin Ta Samu Shiga A Kungiyar Tarayyar Afrika
Oct 07, 2017 19:08Jakadan Palasdinu a kasar Habasha ya bada labarin cewa: Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila tana ta kokarin ganin ta samu shiga a kungiyar tarayyar Afrika.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Kyautata Alaka Da 'Isra'ila' A Moroko
Sep 23, 2017 18:17Rahotanni daga kasar Moroko sun bayyana cewar dubun dubatan al'ummar kasar sun gudanar da zanga-zanga a birnin Rabat, babban birnin kasar, don nuna rashin amincewarsu da duk wani kokari na kyautata alaka da haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma yanayin rayuwa a kasar.
-
Palasdinu: An yi Taho Mu Gama A Tsakanin Sojojin Sahayoniya Da Samarin Palasdinawa
Sep 18, 2017 12:19An yi taho mu gama din ne a garin Beithlehem da ke yammacin kogin Jordan, tare da kame matasan Palasdinawa 16 da 'yan sahayoniya.
-
Bukatar Fira Ministan Hukumar Palasdinawa Ga Majalisar Dinkin Duniya
Aug 29, 2017 18:57Fira ministan hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ya bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta yi aiki da hakkin da ya rataya a wuyarta wajen kawo karshen bakar siyasar zaluncin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu.