Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Indonusiya

  • Indonesia: Girgizar Kasa Ta Yi Sanadiyar Mutuwa Mutane Kimanin 400

    Indonesia: Girgizar Kasa Ta Yi Sanadiyar Mutuwa Mutane Kimanin 400

    Sep 29, 2018 18:59

    Girgizan kasa mai karfin ma'aunin Richter 7.5 ta aukawa garin Sulawesi na bakin teku a kasar Indonasia a jiya Jumma'a wanda ya haddasa igiyar ruwa mai karfi wacce kuma ta fadawa garin ta kuma kashe kimani mutane 400 ya zuwa yanzu.

  • Girgizan Kasa Mai Ma'aunin Richter 6.2 Ta Aukawa Kudancin Kasar Indonasia

    Girgizan Kasa Mai Ma'aunin Richter 6.2 Ta Aukawa Kudancin Kasar Indonasia

    Aug 28, 2018 19:06

    Girgizan kasa mai karfin ma'aunin richter 6.2 ta aukawa kudancin kasar Indonasia da misalin karfe 2:08 na rana.

  • Kasa Ta Sake Girgiza A Indonusiya

    Kasa Ta Sake Girgiza A Indonusiya

    Aug 09, 2018 15:24

    Kwanaki hudu bayan mummunar girgiza kasa data auka wa tsibirin Lombok, na Indonusiya, wata girgiza kasa mai karfin maki 6,2 ta sake auka wa yankin a yau Alhamis.

  • Mutane 98 Suka Mutu A Girgizar Kasar Indonusiya

    Mutane 98 Suka Mutu A Girgizar Kasar Indonusiya

    Aug 07, 2018 11:17

    Hukumomi a Indonusiya sun ce mutane a kalla 89 ne suak rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasar data auka wa kasar a tsibirin Lombok.

  • Indonusiya : Ana Ci Gaba Da Aikin Ceto, Bayan Mummunar Girgizar Kasa

    Indonusiya : Ana Ci Gaba Da Aikin Ceto, Bayan Mummunar Girgizar Kasa

    Aug 06, 2018 14:35

    Masu aikin ceto a Indonusiya, sun ceto mutane sama da 2,000 yau Litini, bayan mummunar girgizar kasar data yi ajalin mutane a kalla 98 a tsibirin Lombok.

  • IS Ta Dauki Alhakin Harin Da Ya Yi Ajalin Mutum 11 A Indonusiya

    IS Ta Dauki Alhakin Harin Da Ya Yi Ajalin Mutum 11 A Indonusiya

    May 13, 2018 17:28

    Kungiyar 'yan ta'adda ta (IS), ta ce ita keda alhakin kai jerin hare haren da sukayi sanadin mutuwar mutum 11 a wasu cocin Indonusiya.

  • Ana Gangamin La'antar Matakin Trump Kan Qudus A Indonusiya

    Ana Gangamin La'antar Matakin Trump Kan Qudus A Indonusiya

    Dec 17, 2017 11:12

    A Indonusiya, dubun dubatar mutane ne ke ganganmi a birnin Jakarta domin la'antar matakin shugaba Trump na Amurka kan ayyana Qudus babban birnin yahudawan sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.

  • IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Indonusiya

    IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Indonusiya

    May 26, 2017 08:19

    Kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kai tagwayen hare haren da sukayi sanadion mutuwar 'yan sanda uku a birnin Jakarta na kasar Indonusiya.

  • An Bude Babban Baje Kolin Tufafin Mata Musulmi A Indonesia

    An Bude Babban Baje Kolin Tufafin Mata Musulmi A Indonesia

    May 04, 2017 16:49

    A yau ne aka bude babban baje kolin tufafin mata na musulunci a kasar Indonesia tare da halartar kamfanoni na kasashen ketare.

  • Indonusiya Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Nijeriya 3 Masu Fataucin Kwaya

    Indonusiya Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Nijeriya 3 Masu Fataucin Kwaya

    Jul 29, 2016 17:18

    Rahotanni daga kasar Indonusiya sun bayyana cewar mahukunta a kasar sun zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane hudu da aka same su da laifin fataucin muggan kwayoyi duk kuwa da kirayen da cibiyoyin kasa da kasa suka yi mata na dakatar da aiwatar da hukuncin kisa kan wadannan mutane da adadinsu ya kai 14.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS