-
Wani Baom ya Tashi a arewacin birnin Bagdaza na Iraki
Apr 04, 2016 03:57Majiyar labaran Kasar Iraki ta sanar da tashin Bom a Arewacin birnin Bagdaza
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iraki Ta Mai Da Martani Kan Furucin Shugaban Kasar Turkiyya.
Apr 02, 2016 11:46Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki ta yi kakkausar suka kan furucin shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdugan kan tsoma baki a harkokin da suka shafi kasar Iraki.
-
Hare-Haren Ta'addanci Sun Lashe Rayukan Fararen Hula A Kasar Iraki
Mar 29, 2016 06:06Wasu hare-haren ta'addanci biyu sun lashe rayukan mutane masu yawa a birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a yau Talata.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 9 A Kasar Iraki
Mar 19, 2016 16:01Mahukuntan Iraki sun sanar da mutuwar mutane akalla 9 tare da jikkatan wasu fiye da 20 na daban sakamakon hare-haren ta'addancin da aka kai a wasu yankunan kasar a yau Asabar.
-
Dubun Dubatan Irakawa Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Sauyi A Kasar
Mar 18, 2016 13:58Dubun dubatan al'ummar Iraki ne mafiya yawansu magoya bayan shehin malamin nan na kasar Sayyid Muqtada al-Sadr suka taru a gaban yankin nan da ke da tsananin tsaro na Green Zone a birnin Bagadaza, babban birnin kasar don nuna goyon bayansu ga kiran shehin malamin na haifar da sauyi cikin yadda ake gudanar da tsarin mulkin kasar.
-
Sojojin Iraki Sun 'Yantar Da Mata Masu Yawa Da 'Yan Ta'addan Da'ish Suka Sace
Mar 17, 2016 02:13Sojojin gwamnatin Iraki sun kai farmaki zuwa wata maboyar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish, inda suka yi nasarar 'yantar da tarin mata 'yan kabilar Yazidi da 'yan ta'addan ke bautar da su tare da musu fyade da sunan kuyangu ko bayi.
-
Iraki Zata Mayarwa Da Da'esh Martani Game Da Amfani da Makami Mai Guba
Mar 12, 2016 13:09Firaministan Iraki Haidar Al'Abadi ya bayana a wannan Asabar cewa kasar sa zata mayar wa da kungiyar Da'esh martani gameda amfani da makami mai guba da yayi sanadin rasuwar wata 'yar karamar yarinya a kusa da garin Kurkuk dake arewacin Kasar.
-
MDD Ta Jaddada Wajabcin Ci Gaba Da Kasancewar Iraki Kasa Daya Dunkulalliya
Mar 07, 2016 13:35Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Iraki ya jaddada wajabcin ci gaba da kasancewar Iraki a matsayin kasa daya dunkulalliya.
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Sun Halaka 'Yan Kungiyar Da'ish Fiye Da 60
Mar 01, 2016 01:40Sojojin gwamnatin Iraki sun halaka 'yan ta'addan kungiyar Da'ish fiye da 60 a yankuna daban daban da suke lardin Anbar da ke yammacin kasar Iraki.
-
Iraki : Mutane 33 Ne Suka Rasu A Harin Ta'adancin ISIS
Feb 29, 2016 02:44Rahotanni daga kasar Iraki na cewa akalla mutane 33 ne suka rasa rayukansu a wani harin ta'adanci da kungiyar (IS) ta dauki alhakin kaiwa a wata kasuwa da ke unguwar 'yan Shi'a a birnin Bagadaza.