-
Ko Kun San Na (346) 10 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Kamaria.
Feb 28, 2016 05:51Yau Litinin 10 ga watan Esfand Shekara ta 1394 Hijira Kamaria. Wacce a yi dai dai da 20 Ga watan Jamada-Ula Shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai dai da 29 Febrerun shekara 2016 Miladia..
-
Ko Kunsan Na (339) 3 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia
Feb 18, 2016 03:30Yau Litinin 03 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce ta yi dai dai da 13 ga watan Jamada- Ula Shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila Yau wacce ta yi dai dai da 22 ga watan Febrerun Shekara ta 2016 Miladia
-
Iraki Ta Gargadi Saudiyya Akan Atisayen Soja
Feb 17, 2016 09:07Ministan Harkokin Wajen Kasar Iraki ya gargadi Saudiyya da kada ta kuskura ta keta hurumin kasarsa a yayin atisayen sojan da ta ke yi.
-
Dubban Yan Gudun Hijiran Kasar Iraqi A Kasar Findland Sun Yan Shawarar Komawa Gida
Feb 12, 2016 13:52Dubban yan gudun hijira yan asalin kasar Iraqi wadanda suka isa kasar Findland a shekarar da ta gabata sun
-
An bankado sabin hujjoji na safarar sashin jikin mutane da kungiyar ISIS ke yi.
Feb 09, 2016 07:27Majiyar kasar Iraki dake birnin Musil ta sanar da cewa Likitoci sun gwano wasu tarin gawawwaki da kungiyar ISiS suka tsire wasu bangarorin jikinsu a yankin
-
Tashin Bom Ya Lashe Rayukan Mutane 15 A Yammacin Kasar Iraki
Feb 07, 2016 13:48Tashin bom a kan hanyar shigewar motoci a lardin Anbar da ke yammacin kasar Iraki ya lashe rayukan mutane akalla goma sha biyar.
-
Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane A Iraki
Feb 05, 2016 01:45Rundunar Sojin gwamnatin Iraki ta yi nasarar kashe 'yan ta'adda 26 a garin Khalidiyya da ke lardin Anbar da ke yammacin kasar tare da lalata rumbun makamai.
-
Duban 'Yan Gudun Hijra Ne Aka Mayar Gidajensu A Kasar Iraki
Feb 02, 2016 14:05Ma'aikatar dake kula da 'yan gudun hijra ta Kasar Iraki ta sanar da mayar duban 'yan kasar gidajen su.
-
Matambayi: Karin Bayani Kan Yakin Iran Da Iraki
Feb 02, 2016 11:57Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Matambayi Ba Ya Bata shirin da ke amsa muku tambayoyin da kuka aiko mana wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako. To yau ma dai ga mu da wani sabon shirin inda za mu amsa muku tambayoyin da kuka aiko mana.
-
Dakarun Iraki Sun Hallaka Wasu Gwamnonin Kungiyar Da'esh Biyu A Kasar
Jan 31, 2016 13:33Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun kasar sun sami nasarar hallaka wasu gwamnoni guda biyu da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh ta nada a yankunan da suka kama a wasu hare-hare da suka kaddamar.