Pars Today
Ministan harkokin cikin gidan kasar Iraki ya sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar fiye da 50 ne suka jikkata a ci gaba da zanga-zangar da al'ummar garin Karbala ke yi kan nuna rashin amincewarsu da irin mawuyacin halin da suke ciki a fagen rayuwa.
Akalla mutane biyu ne aka tabbatar da mutuwarsu a zanga zangar neman kyautata rayuwa wanda aka gudanar a yankuna daban daban na kudancin kasar Iraqi.
Jami'an Tsaron Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun fara rusa wasu kauyukan Falastinawa a yankunan da ke gabashin birnin Quds.
Dakarun gwamnatin Iraki gami da sauran dakarun sa kai na al'ummar kasar sun samu nasarar ragargargaza wasu sansanoni biyu na 'yan ta'addan Daesh a arewacin kasar.
Hukumomi a Iraki sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane 12, da ake zargi da alaka da ayyukan ta'addanci, bisa umurnin Fira ministan kasar Haider al-Abadi.
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa watu kotu a lardin Dhi Qar na kasar Iraqi ta yanke hukunci kisa a kan yan ta'adda 6 wadanda ta tabbatar da laifin kisan mutane ta hanyar harbinsu da bindiga da kuma tada bom a cikin wata mota a kusa da wurin a shekarar da ta gabata.
Kotun koli mai kula da tsarin mulki a Iraki, ta bada umurnin sake kidayar kuri'un da aka kada da hannu a zaben majalisar dokokin kasar na ranar 12 ga watan Mayu da ya gabata.
A ranar lahadin da ta gabata ne dai wani jirgin yakin Amurka ya harba makami mai linzami akan sansanin dakarun sa-kai na Hashdush-sha'abi wanda ya yi sanadin kashe mutane 22
Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta zartar da hukuncin kisa kan manyan kusoshinta su 30 a yankin da ke tsakanin kan iyakokin kasashen Iraki da Siriya.
Dakarun sa kai na kasar Iraki dake yiwa lakabi da hashadu Sha'abi sun kai hari kan wasu wuraren mayakan kungiyar ISIS a kasar Siriya