Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Komitin Hadin Guiwa Na Aiwatar Da Yejejeniyar Nukliyar Iran Da Kasashen Duniya Zai Dara Taro A  Geneva.

    Komitin Hadin Guiwa Na Aiwatar Da Yejejeniyar Nukliyar Iran Da Kasashen Duniya Zai Dara Taro A Geneva.

    Jul 21, 2017 00:35

    A dai-dai likacinda yerjejenuyar Makamashin Nukliar Kasar ta zaman lafiya Iran tare da Manya manya kasashen duniya 5+1 take cika shekaru biyu, za'a gudanar da taron komitin aiwatar da yerjejeniyar karo na 8, wanda zai sami halattan ita Iran, sauran kasashen shidda da kuma tarayar turai a birnin Vienna a yau Jumma'a.

  • Iran Ta Kira Mai Kula Da Harkokin Kuwait A Tehran, bayan Korar Jami'anta

    Iran Ta Kira Mai Kula Da Harkokin Kuwait A Tehran, bayan Korar Jami'anta

    Jul 20, 2017 13:43

    Bayan korar wasu jami'an diflomatsiyarta daga Kuwait, ma'aikatar harkokin wajen Iran ta kira mai kula harkokin kasar Kuwait a Tehran.

  • Martanin Iran Kan Sabbin Takukuman Amurka

    Martanin Iran Kan Sabbin Takukuman Amurka

    Jul 19, 2017 10:36

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora ma wasu kamfanoninta da kuma wasu jami'an kasar, dangane da shirin Iran na kera makamai masu linzami na ballastic.

  • Iran Ta Jaddada Cewa Sabon Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Mata Baya Da Wani Kima

    Iran Ta Jaddada Cewa Sabon Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Mata Baya Da Wani Kima

    Jul 19, 2017 02:06

    Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Amurka ta dauka na sake kakaba takunkumi kan wasu jami'an kasar Iran.

  • Kwamandan IRGC: Iran Ta Kai Matsayin Dogaro Da Kai A Fagen Kera Makamai Masu Linzami

    Kwamandan IRGC: Iran Ta Kai Matsayin Dogaro Da Kai A Fagen Kera Makamai Masu Linzami

    Jul 18, 2017 13:24

    Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya Janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar a halin yanzu Iran ta kai matsayin dogaro da kanta a fagen samar da makamai masu linzami, jirage marasa matuka da kuma bama-bamai.

  • Ko Kun San Na (128) Laraba 04 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsayya.

    Ko Kun San Na (128) Laraba 04 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsayya.

    Jul 18, 2017 09:07

    Yau Laraba 04-Murdod-1396H.Sh=02-Zul-Qada-1438H.K.=26-Yuli-2017M.

  • Ko Kun San Na (127) Talata 03 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsayya.

    Ko Kun San Na (127) Talata 03 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsayya.

    Jul 18, 2017 07:22

    Yau Talata 03-Murdod-1396H.Sh=01-Zul-Qada-1438H.K.=25-Yuli-2017M.

  • Ko Kun San Na (126) Litinin 02 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsayya.

    Ko Kun San Na (126) Litinin 02 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsayya.

    Jul 18, 2017 07:18

    Yau Litinin 02-Murdod-1396H.Sh=29-Shawwal-1438H.K.=24-Yuli-2017M.

  • Amurka : Trump Ya Ce Zai Kakabawa Iran Wasu Takunkumai

    Amurka : Trump Ya Ce Zai Kakabawa Iran Wasu Takunkumai

    Jul 18, 2017 01:18

    Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana tunanin kakabawa Iran wasu sabbin jerin takunkumi kan shirin makamanta masu linzami da ma ayyukan a yankin gabas ta tsakiya.

  • Iran Ta Kulla Yerjejeniyan Zuba Jari Na Dalar Amurka Billion 10 A cikin Watanni 18 Da Suka Gabata

    Iran Ta Kulla Yerjejeniyan Zuba Jari Na Dalar Amurka Billion 10 A cikin Watanni 18 Da Suka Gabata

    Jul 17, 2017 02:50

    A cikin watanni 18 da suka gabata gwamnatin kasar Iran ta kulla yerjeniyoyi da kamfanonin kasashen Turai da Asia wadanda zasu zuba jari na kimanin dalar Amurka billion 10 a cikin kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS