-
WHO Ta Girmama Iran Saboda Fada Da Cutar Malaria
Nov 02, 2018 19:01Babban jami'i a hukumar lafiya mai sa ido akan cutar cizon Sauro Pedro Alonso ya jinjinawa Iran akan yadda take maganin cutar malaria.
-
Iran Ta Kirayi Kasashen Yammacin Turai Da Su Nisanci Afkawa Cikin Makircin Makiya
Nov 02, 2018 06:29Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bukaci kasashen yammacin Turai da su nisanci afkawa cikin makircin makiya da suke kokarin lalata kyakkyawar alakarsu da jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Zarif: Bakar Farfangar MOSSAD A Kan Iran Ba Zai Bakanta Alakar Iran Da Kasashen Duniya Ba
Nov 01, 2018 17:06Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar kokarin bakanta sunan Iran da kungiyar leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ila (MOSSAD) take a idon duniya ba zai yi nasara wajen bata alakar da Iran take da shi da kasashen duniya ba.
-
Iran : Sabon Makircin Amurka Ba Zai Yi Nasara Ba
Oct 31, 2018 18:08Shugaban Kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa; Duk da cewa Amurka ta kakabawa Iran takunkumi, kasashen duniya da dama a shriye suke su ci gaba da aiki da ita.
-
Kasar Denmark Tana Tuhumar Iran Da Ayyukan Ba Su Dace Ba A Kasar
Oct 31, 2018 06:28Yansanda a kasar Denmark, ba tare da nuna wata shaida ba tana tuhumar wani ba-irane da kai hari kan wani dan kasar ta Denmark
-
Iran Ta Kirayi Kasashen Duniya Da Su Girmama Hukumcin Kotun ICJ Kan Amurka
Oct 26, 2018 05:50Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kirayi kasashen duniya da cibiyoyin kasa da kasa da su girmama hukumcin da kotun duniya (ICJ) ta fitar a farko farkon watan nan a kan Amurka dangane da takunkumin da ta sanya wa Iran.
-
Ko Kun San Na (233) 17 Ga Watan Abaan Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia
Oct 23, 2018 08:41Yau Alhamis 17-Abaan-1397H.SH=29-Safar-1440H.K.=08-Nuwamba-2018M.
-
Ko Kun San Na (232) 16 Ga Watan Abaan Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia
Oct 23, 2018 08:40Yau Laraba 16-Abaan-1397H.SH=28-Safar-1440H.K.=07-Nuwamba-2018M.
-
Ko Kun San Na (231) 15 Ga Watan Abaan Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia
Oct 23, 2018 08:38Yau Talata 15-Abaan-1397H.SH=27-Safar-1440H.K.=06-Nuwamba-2018M.
-
Ko Kun San Na (230) 14 Ga Watan Abaan Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia
Oct 23, 2018 02:53Yau Litinin 14-Abaan-1397H.SH=26-Safar-1440H.K.=05-Nuwamba-2018M.