-
Ko kun san na (287) na 11 ga watan Day shekara ta 1395 Hijira shamsia
Jan 11, 2017 03:46Yau Asabar 11-Day-1395H.SH=01-R-thani-1438H.K.=31-Decemba-2016M.
-
Ko kun san na (286) na 10 ga watan Day shekara ta 1395 Hijira shamsia
Jan 11, 2017 03:43Yau Jumma'a 10-Day-1395H.SH=30-R-Awwal-1438H.K.=30-Decemba-2016M
-
Ko kun san na (285) na 09 ga watan Day shekara ta 1395 Hijira shamsia
Jan 11, 2017 03:38Yau Alhamis 09-Day-1395H.SH=29-R-Awwal-1438H.K.=29-Decemba-2016M.
-
Ko kun san na (284) na 08 ga watan Day shekara ta 1395 Hijira shamsia
Jan 11, 2017 03:35Yau Laraba 08-Day-1395H.SH=28-R-Awwal-1438H.K.=28-Secemba-2016M.
-
Ko Kun San Na (283) Wato Na Talata 07 Ga Watan Day Shekara Ta 1395 Hujira Kamariyya
Jan 11, 2017 03:31Yau Talata 07-Day-1395H.SH.=27-Ra-Awwal-1438H.K.=27-Decemba-2016M.
-
Iran : Dubban Al'umma Na Halartar Sallar Jana'izar Ayatollah Rafsanjani
Jan 10, 2017 03:04A Jamhuriya musulinci ta Iran, dubban daruruwan al'ummar kasar ne ke tururuwa zuwa babban masallacin Juma'a na kasar dake Tehran babban birnin kasar domin halartar sallar jana'izar Ayatollah Hashimi Rafsanjani wanda Allah yayi wa rasuwa a ranar Lahadi data gabata.
-
Amurka Ta Bada Sanarwan Aiko Da Sinadarin Uranium Zuwa Iran Kamar Yadda Ta Yi Alkawari
Jan 09, 2017 13:30Wata majiyar Labarai na gwamnatin Amurka ta bayyana cewa gwamnatin ta aike da danyen sinadarin Uranium zuwa kasar Iran kamar yadda aka cimma yerjejeniya da ita a shekarar da ta gabata
-
Ana Zamen Makoki Na Kwanaki Uku A Iran
Jan 09, 2017 07:24A Jamhuriya musulinci ta Iran an shiga zamen makoki na kwanaki uku bayan rasuwar tsohon shugaban kasar Ayatollah Ali Akbar Hachemi Rafsandjani.
-
Netanyahu Ya Tabbatar Da Cewa Suna Da Wani Shiri Na Boye Tare Da Wasu Larabawa A Kan Iran
Jan 08, 2017 12:16Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Bejamin Netanyahu ya tabbatar da cewa akwai kawance mai karfi tsakanin Isra'ila da wasu gwamnatocin larabawa domin kalubalantar Iran.
-
Ko Kun San Na (282) Wato Na Litinin 06 Ga Watan Day Shekara Ta 1395 Hujira Kamariyya
Jan 07, 2017 04:54Yau litinin 06-Day-1395H.SH.=26-Ra-Awwal-1438H.K.=26-Decemba-2016M.