-
Ko Kun San Na (261) 15 ga watan Aazar Na Shekara ta 1395 Hijira Kamaria.
Dec 01, 2016 03:31Yau Litinin 15-Aazar-1395H.SH=05-Rabi'ul-Awwal-1438H.H.=05-December-2016M.
-
Ko Kun San Na (260) 14 ga watan Aazar Na Shekara ta 1395 Hijira Kamaria.
Dec 01, 2016 03:28Yau Lahadi 14-Aazar-1395H.SH=04-Rabi'ul-Awwal-1438H.H.=04-December-2016M.
-
Ko Kun San Na (259) 13 ga watan Aazar Na Shekara ta 1395 Hijira Kamaria.
Dec 01, 2016 03:26Yau Asabar 13-Aazar-1395H.SH=03-Rabi'ul-Awwal-1438H.H.=03-December-2016M
-
Ko Kun San Na (258) 12 ga watan Aazar Na Shekara ta 1395 Hijira Kamaria.
Dec 01, 2016 03:24Yau Jumma'a 12-Aazar-1395H.SH=02-Rabi'ul-Awwal-1438H.H.=02-December-2016M.
-
Ko Kun San Na (257) 11 ga watan Aazar Na Shekara ta 1395 Hijira Kamaria
Dec 01, 2016 03:22Yau Alhamis 11-Aazar-1395H.Ah=1-Rabi'ul- Awwal-1438H.H.=01-December-2016M.
-
Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai
Dec 01, 2016 02:54Kungiyar kasashen duniya masu arzikin man fetur (OPEC) ta amince da yin rangwami na musamman ga kasashen Nijeriya, Libiya da Iran dangane da yawan man da za su ci gaba da fitarwa a kowace rana a kokarin da kungiyar take yi na rage yawan man da take fitarwa don daidaita farashin man da yayi wani irin gagarumin faduwa cikin watannin bayan nan.
-
Iran Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palastinu
Dec 01, 2016 02:53Jamhuriyar Musulunci ta Iran sake jaddada goyon bayanta ga al'ummar kasar Palastinu a kokarin da suke yi na 'yantar da kansu daga mamayan yahudawan sahyoniya kamar yadda ta nuna damuwarta ainun da irin ci ga da rikon sakainar kashin da cibiyoyin kasa da kasa suke yi wa lamarin Palastinu da kuma ci gaba da gina matsugunan yahudawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ke yi.
-
َA Yau Ne Al'ummar Iran Da Mabiya Mazhabar Ahlul-Baiti (a.s) Suke Juyayin Shahadar Limami Na 8
Nov 30, 2016 05:13Miliyoyin musulmi a nan Iran da wasu kasashen duniya suna gudanar da juyayin shahadar Limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon All...(s).
-
Martanin Sojan Ruwa Na Dakarun Kare Juyin Musulunci Ga Shisshigin Amurka.
Nov 30, 2016 02:48Dakarun Kare Juyin Musulunci Sun Maida Martani Ga Amurka
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin ISIS A Kan Iyakar Kasar
Nov 29, 2016 13:05Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran Sayyid Mahmoud Alawi ya sanar da da cewa jami'an tsaron Iran sun sami nasarar hallaka daya daga cikin manyan shugabannin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kan iyakar kasar a kokarin sa na shigowa cikin kasar.