-
Shugaban Kasar Venezuela Nicolás Maduro Moross Ya Iso Kasar Iran
Oct 22, 2016 15:25Shugaban Venezuela ya fara ziyarar aiki a Iran
-
Hudubar Sallar Juma'ar Tehran : Tir Da Shirun Kasashen Duniya Akan Yakin Yamen
Oct 21, 2016 07:39Tir Da Shirun Kasashen Duniya Da Su ke Shiru Akan Yakin Yamen
-
Jagora Ya Kirayi Jami'an Iran Daga Kada Su Mika Wuya Ga Bukatun Amurka
Oct 19, 2016 13:36Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kirayi jami'an kasar Iran da kada su mika wuya ga karin bukatun da Amurka take gabatarwa, yana mai cewa matukar suka yarda da hakan to kuwa za ta ci gaba da gabatar da wasu bukatun ne.
-
Iran: Korar 'Yan ta'adda Daga Garin Mosel Zai Kara Tabbatar Da Tsaro A Duniya
Oct 18, 2016 08:22Ana ci gaba da yaki a cikin yankin mosel
-
Ganawar Ministan Harkokin Wajen Iran Da Takwaransa Na Kasar Cote De Voire
Oct 16, 2016 15:39Muhammad Jawad Zarif Ya gana da takwaransa na Cote De Voire Abdullah Mabry, a nan Tehran a yau lahadi
-
Amurca Da Britania Ne A Gaba Wajen Goyon Bayan Ta'addancin Saudia A Yemen
Oct 14, 2016 12:18Aya. Ahmad Khatami limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a a birnin Tehran a yau, ya ce Amurca da Britania sune a gaba gaba wajen goyon bayan ta'asan da Saudia da kawayenta suke aikatwa a Yemen
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Shirin Ta'addanci A Kasar
Oct 13, 2016 14:12Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran Sayyid Mahmoud Alavi ya sanar da cewa jami'an ma'aikatar sun sami nasarar dakile wata makarkashiya ta kai harin ta'addanci a lardin Fars da ke kudancin kasar da wasu 'yan ta'adda 'yan kasashen waje suka shirya kai wa.
-
Rohani Ya Halarci Taron Ashura A Kudancin Tehran
Oct 12, 2016 13:29Shugaban Iran Hassan Rohani, wanda ya halarci taron juyayin Ashura a kudancin Tehran babban birnin kasar, ya yi fata ga al'ummar Syria, Iraki da kuma Yemen na ganin su kawar da kungiyoyi na masu tada kayar baya da kuma 'yan ta'adda.
-
A Yau Ce Ranar Ashoora Goma Ga Watan Muharram Lokacin Miliyoyin Yan Shia A Duniya Suke Zaman Makoki
Oct 12, 2016 03:05Maliyoyin yan shia a duk fadin duniya suna makokin kisan Imam Husain (a) Jikan Manzon All..(s) a Shekara ta 61 na Hijira
-
Ko kun san Na (197) 11 Ga Watan Mehr Shekara ta 1395 Hijira Kamaria
Oct 11, 2016 23:45Yau Lahadi 11-Mehr-1395H.SH=30-Zulhajji-1437H.K.=02-October-2016M.