-
Ko Kun San Na (212) 26 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia
Oct 14, 2018 02:39Yau Alhamis 26-Mehr-1397H.SH=08-Safar-1440H.K.=18-Octoban-2018M.
-
Ko Kun San Na (211) 25 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia
Oct 14, 2018 02:29Yau Laraba 25-Mehr-1397H.SH=07-Safar-1440H.K.=17-Octoban-2018M.
-
Ko Kun San Na (210) 24 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia
Oct 14, 2018 02:28Yau Talata 24-Mehr-1397H.SH=06-Safar-1440H.K.=16-Octoban-2018M.
-
Ko Kun San Na (209) 23 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia
Oct 14, 2018 02:23Yau Litinin 23-Mehr-1397H.SH=05-Safar-1440H.K.=15-Octoban-2018M.
-
Janar Baqeri: Tsaron Kasar Iran Wani Lamari Ne Da Ba Za'a Taba Wasa Da Shi Ba
Oct 12, 2018 05:34Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran, Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar tsaron kasar Iran wani lamari ne da sojojin kasar ba za su taba yin wasa da shi yana mai jan kunne duk masu kokarin haifar da rashin tsaro a cikin Iran da cewa ba za su ji ta dadi ba.
-
Iran: Babu Kasar Da Take Iya Maye Gurbin Man Fetur Na Kasar Iran Idan Har An Hanata Sayar Da Shi
Oct 08, 2018 18:57Ministan man fetur na kasar Iran Bijan Zangeneh ya yi watsi da ikrarin gwamnatin kasar Saudia na cewa ta maye gurbin man fetur da kasar Iran take haka don tallafawa Amurka a shirinta na hana kasar sayar da man fetur na kasar daga farkon watan Nuwamba mai kamawa.
-
Lord Norman: Hukuncin Kotun Duniya Kan Karar Da Iran Ta Shigar Yana Da Muhimmanci
Oct 07, 2018 07:15Manzon musamman na kasar Birtaniya kan bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasar da kuma Iran Lord Norman Lamont, ya bayyana hukuncin kotun duniya kan karar da Iran ta shigar kan Amurka da cewa yana da muhimmanci.
-
Babban Bankin Iran: Takunkuman Amurka Ba Za Su Yi Tasiri A Harkokin Kudi Na Kasr Ba.
Oct 06, 2018 06:43Shugaban babban bankin Iran Abdunnasir Himmati ya ce takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kasar Iran ba zasu yi tasiri a cikin harkokin kudi na kasar Iran ba.
-
Jagora : Har Abada Ba Zan Yarde Da Mika Iran Ga Makiya Ba
Oct 04, 2018 16:43Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa, ba zai taba yarde wa mika Iran ba ga makiya.
-
Ko Kun san Na (208) Lahadi 22 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya.
Oct 04, 2018 09:29Yau Lahadi 22-Mehr-1397H.SH= 04-Safar-1440H.K.=14-Octoban-2018M.