-
Ko kun san na (138 )14 ga watan Mordod shekara ta 1395 Hijira shamsia
Aug 03, 2016 11:04Yau Alhamis 14-Mordod-1395H.SH=01-Zulkeeda-1437H.K.=04-Augustan-2016M.
-
Iran: Kin Sanya Saudiyya Cikin Masu Take Hakkokin Yara, Ha'inci Ne Ga Yaran Yemen
Aug 03, 2016 06:44Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar kin sake sanya kasar Saudiyya cikin jerin sunayen kasashen da ke take hakkokin yara sakamakon kisan gillan da take yi wa yaran kasar Yemen da MDD ta yi cin amanar kananan yaran Yemen din ne.
-
Ayat. Khamenei: Yarjejeniyar Nukiliya Ya Tabbatar Da Cewa Amurka Ba Abar Yarda Ba Ce
Aug 01, 2016 06:03Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yarjejeniyar nukiliya da Iran ta cimma da manyan kasashen duniya ya tabbatar da cewar babu amfani wata tattaunawa da Amurka da kuma cewa ita ba abar yarda ba ce.
-
Ko Kun San Na (135) 11 ga watan Mordod Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Aug 01, 2016 02:44Yau Litinin 11-Mordod-1395H.SH=27- Shawwa-1437H.K.=01-Augusta-2016M
-
Ko Kun San Na (134) 10 ga watan Mordod Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Aug 01, 2016 02:39Yau Lahadi 10-Mordod-1395H.SH=26- Shawwa-1437H.K.=31-Yuli-2016M
-
Ko Kun san na (137) 13 ga watan Murdod shekara ta 1395 Hijira Kamaria
Aug 01, 2016 02:33Yau Laraba 13 –Murdod-1395 H.SH= 29-Shawwal-1437H.K.=03-Augusta-2016M.
-
Ko Kun San Na (136) 12 ga watan Mordod Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Aug 01, 2016 02:28Yau Talata 12-Mordod-1395H.SH=28- Shawwa-1437H.K.=02-Augusta-2016M
-
Iran Da Tarayyar Turai Sun Tattauna Kan Bunkasa Tattalin Arzikinsu
Aug 01, 2016 01:23Wata tawagar kungiyar tarayyar turai ta iso birnin Tehran a yammacin jiya Lahadi, domin tattaunawa tare da manyan jami'an gwqamnatin Iran kan hanyoyin bunkasa tattalin arzikinsu, da kuma batun ayyukan fito.
-
Zarif Ya Kammala Ziyararsa A Yammacin Nahiyar Afirka
Jul 30, 2016 00:21Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya kammala ziyarar aiki da ya gudanar a yammacin nahiyar Afirka, wadda ya fara tun daga daren Lahadin da ta gabata, inda ya fara isa birnin Abuja na tarayyar Najeriya a matsayin zangon farko na ziyarar tasa.
-
Ayatollah Siddiqi Yayi Kakkausar Suka Kan Kisan Kiyashin Saudiyya A Kan Mutanen Yemen
Jul 29, 2016 12:53Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran a yau Juma'a Ayatullah Kazim Siddiqi yayi Allah wadai da irin kisan kiyashin da sojojin hadin gwiwan da Saudiyya take wa jagoranci suke yi wa al'ummar kasar Yemen wanda haka yayi hannun riga da dukkanin wata koyarwa ta Musulunci da kuma hakkokin bil'adama.