-
Barka Da Salla
Jul 05, 2016 07:23Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran Ya yi wa Kasashen Musulmi Barka da Salla.
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Kakkausar Murya Kan Harin Ta'addanci A Masallacin Manzo (SAW)
Jul 04, 2016 23:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar da bayani na yin Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kai jiya a kasar Saudiyya da hakan ya hada da masallacin manzon Allah (SAW)
-
Ko Kunsan na (106) 13 ga watan Teer shekara ta 1395 hijira shamsia
Jun 30, 2016 09:14Yau Lahadi 13-Teer-1395H.SH= 27-Ramadan-1437H.K.=03-Yuli-2016M
-
Ko Kunsan na (105) 12 ga watan Teer shekara ta 1395 hijira shamsia
Jun 30, 2016 09:07Yau Asabar 12-Teer-1395H.SH= 26-Ramadan-1437H.K.=02-Yuli-2016M.
-
Ko Kunsan na (104) 11 ga watan Teer shekara ta 1395 hijira shamsia
Jun 28, 2016 14:55Yau Jumma'a 11-Teer-1395H.SH= 25-Ramadan-1437H.K.=01-Yuli-2016M.
-
Mahangar Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka Akan Take Hakkin Bil'adama A Iran ( 1)
Jun 25, 2016 09:59Amfanin Da Ma'anoni Masu Kima Domin Shiga Harkokin Cikin Gidan Wasu Kasashe
-
Dakarun IRGC Sun Halaka Wasu 'Yan Ta'adda A Kan Iyakokin Iran A Daren Jiya
Jun 25, 2016 13:03Dakarun kare juyin juya halin muslunci sun yi artabu da wasu gungun 'yan ta'adda da suke dauke da makamai a kan iyakokin yammacin kasar Iran a daren jiya Juma'a.
-
Mahangar Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka Dangane Da Take Hakkin Bil'adama A Iran:! ( 3)
Jun 25, 2016 09:39Cutar Zika Da Alakarta Da Yakin Muggan Kwayoyi!
-
Masarautar Ali Khalifa za ta hadu da mumunan sakamako a kan mumunar mu'amalar da ta ke yi da 'yan kasar ta
Jun 24, 2016 11:11Limamin da ya jagoranci salar Juma'a a nan birnin Tehran ya ce mumunar mu'amalar da masarautar Ali Khalifa ke yiwa Al'ummar Bahren ya sabawa Adamtaka kuma ta tare da mumunan sakamako .
-
Ko Kun San Na (103) 10 Ga watan Teer Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Jun 24, 2016 08:09Yau Alhamis 10-Teer-1395H.SH= 24-Ramadan-1437H.K.=30-Yuni-2016M