Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ko Kunsan Na (17) 17  Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (17) 17 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 04, 2016 13:58

    Yau Talata 17– Farvaddeen -1395 H.SH=26 Jamada-Thani-1437H.K.=05-fril-2016M.

  • Ko Kunsan Na (16)  16  Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (16) 16 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 04, 2016 13:51

    Yau Litinin 16– Farvaddeen -1395 H.SH=25 Jamada-Thani-1437H.K.=04-fril-2016M

  • Ko Kunsan Na (15)  15  Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (15) 15 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 04, 2016 13:27

    Yau Lahadi 15– Farvaddeen -1395 H.SH=24 Jamada-Thani-1437H.K.=03-fril-2016M

  • Ko Kunsan Na (14)  14  Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (14) 14 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 04, 2016 13:20

    Yau Asabar 14– Farvaddeen -1395 H.SH=23-Jamada-Thani-1437H.K.=02-Afril-2016M.

  • Ko Kunsan Na (13)  13  Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (13) 13 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 04, 2016 13:01

    Yau Jumma’a 13– Farvaddeen -1395 H.SH=22-Jamada-Thani-1437H.K.=01-Afril-2016M

  • Iran Ta Sanar Da Tura Wasu Sojojinta Na Musamman Zuwa Siriya

    Iran Ta Sanar Da Tura Wasu Sojojinta Na Musamman Zuwa Siriya

    Apr 04, 2016 13:00

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da tura wasu dakarun sojojinta na kasa na musamman zuwa kasar Siriya a ci gaba da taimakon da Iran take ba wa sojojin Siriya a fadar da suke yi da kungiyoyin ta'addancin da aka shigo da su kasar daga kasashen duniya daban-daban.

  • 'Yan Majalisar Iran Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Shirin Makamai Masu Linzami Na Kasar

    'Yan Majalisar Iran Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Shirin Makamai Masu Linzami Na Kasar

    Apr 04, 2016 11:53

    'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran sun sake jaddada goyon bayansu ga shirin makamai masu linzami na kariya na kasar suna masu yin watsi da ihuce-ihuce da wasu kasashe suke yi kan wannan shiri na Iran.

  • Iran Ta Ja Kunnen Kasashen Da Suke Amfani Da 'Yan Ta'adda Wajen Cimma Burinsu Na Siyasa

    Iran Ta Ja Kunnen Kasashen Da Suke Amfani Da 'Yan Ta'adda Wajen Cimma Burinsu Na Siyasa

    Apr 04, 2016 01:03

    Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Lebanon ya gargadi kasashe da wasu bangarori musamman na siyasa da suke amfani da 'yan ta'adda a matsayin makamin cimma wasu bukatunsu na siyasa.

  • Shugaban Kasar Iran Ya Taya Muhammad Isufu Murna Sake Samun Nasarar Dare Kan Karagar Shugabancin Niger

    Shugaban Kasar Iran Ya Taya Muhammad Isufu Murna Sake Samun Nasarar Dare Kan Karagar Shugabancin Niger

    Apr 02, 2016 12:14

    Shugaban kasar Iran ya taya Muhammad Isufu murnar sake samun nasarar lashen zaben shugabancin Jamhuriyar Niger a karo na biyu.

  • Abdullahiyan: Iran Za Ta Ci Gaba Da Taimako Da Kuma Goyon Bayan Palastinawa

    Abdullahiyan: Iran Za Ta Ci Gaba Da Taimako Da Kuma Goyon Bayan Palastinawa

    Apr 01, 2016 23:53

    Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan lamurran kasashen Larabawa da na Afirka Amir Husain Abdullahiyan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da ba ta taimako da kuma goyon bayan da ta ke ba wa al'ummar Palastinu da ake zalunta, yana mai cewa Iran tana alfahari da hakan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS