• Inganta Alaka da dukkanin kasashe shine babban abinda ke gaban kasar Iran

    Inganta Alaka da dukkanin kasashe shine babban abinda ke gaban kasar Iran

    Apr 01, 2016 11:05

    Limamin da ya jagoranci Sallar Juma'a na birnin Tehran ya bayyana cewa Inganta Alaka da dukkanin kasashe shine babban abinda ke gaban jumhoriyar musulinci ta Iran

  • 12 Ga Farvardin Ranar Jamhuriyar Musulunci a Iran

    12 Ga Farvardin Ranar Jamhuriyar Musulunci a Iran

    Mar 31, 2016 13:47

    Ranar 12 ga watan Farvardin, daya ne daga cikin ranaku masu tarihi da kuma muhimmanci cikin kalanda da tarihin Iran musamman cikin shekarun baya-bayan nan. Saboda kuwa a wannan ranar ce a shekarar 1357 hijira shamsiyya (1979), aka tabbatar da sakamakon shekara da shekaru na gwagwarmaya da fada da mulkin kama-karya ta gidan sarautar Pahlawi da kuma neman ‘yancin kan al’ummar Iran da kuma tabbatar da Jamhuriyar Musulunci a kasar ta Iran. A wannan ranar ce dai al’ummar Iran

  • Ministan Tsaron Iran: Ba Ma Neman Izinin Wani Wajen Karfafa Karfin Kare Kanmu Da Muke Da Shi

    Ministan Tsaron Iran: Ba Ma Neman Izinin Wani Wajen Karfafa Karfin Kare Kanmu Da Muke Da Shi

    Mar 31, 2016 13:14

    Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar yarda ko kuma izinin wani kafin ta ci gaba da karfafa irin karfin kare kanta da take da shi, yana sake jaddada aniyar dakarun Iran na mayar da martani ga duk wata barazanar da kasar za ta iya fuskanta.

  • Autria ta bayyana damuwarta kan dage ziyarar da Shugaban Kasar Iran

    Autria ta bayyana damuwarta kan dage ziyarar da Shugaban Kasar Iran

    Mar 29, 2016 23:59

    Shugaban kasar Autria ya bayyana damuwarsa kan ziyarar da shugaban kasar Iran ya yi zuwa kasar Sa.

  • Kwamandan IRGC: Iran Ba Za Ta Dakatar Da Shirin Makamanta Masu Linzami Ba

    Kwamandan IRGC: Iran Ba Za Ta Dakatar Da Shirin Makamanta Masu Linzami Ba

    Mar 29, 2016 00:29

    Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar Iran ba za ta taba dakatar da karfafa karfin makamai masu linzaminta na kariya ba.

  • Iran A Shekarar 1394 (1)

    Iran A Shekarar 1394 (1)

    Mar 25, 2016 02:09

    Masu saurare kamar yadda muka saba a duk lokacin da aka shigo sabuwar shekara ko dai ta miladiyya ko kuma ta hijira shamsiyya mu kan yi kokarin bitar wasu daga cikin batutuwan da suka fi daukar hankula dangane da Iran cikin shekarar da ta gabata din. Don haka bisa la’akari da shigowar sabuwar shekara ta hijira shamsiyya ta 1395 a nan Iran da ma wasu kasashen da suke amfani da wannan kalandar, don haka shirin na mu na yau zai yi dubi ne cikin daya daga cikin irin wadannan lamurran da suka fi dauk

  • Iran Za Ta Ci Gaba Da Karfafa Karfin Kare Kanta, Ba Tare Da Damuwa Da Takunkumin Amurka Ba

    Iran Za Ta Ci Gaba Da Karfafa Karfin Kare Kanta, Ba Tare Da Damuwa Da Takunkumin Amurka Ba

    Mar 25, 2016 01:15

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Husain Jaberi Ansari ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da karfafa shirin ta na makamai masu linzami duk kuwa da barazanar da Amurka take yi na sa wa Iran din wasu sabbin takunkumi da nufin raunana karfin kare kai da Iran din take da shi

  • Kokarin Iran na kara yawan Danyan Man da ake fitarwa

    Kokarin Iran na kara yawan Danyan Man da ake fitarwa

    Mar 21, 2016 23:11

    Babban saktaren kungiyar kasashe masu fitar da man fetur wato OPEC ya sanar da cewa kasar Iran na iya kokarinta wajen kara yawan danyan Man fetur din da take fitarwa a ko wata rana.

  • An Fara Gudanar Da Bukukuwan Sabuwar Shekara (Nourouz) A Iran Da Wasu Kasashe

    An Fara Gudanar Da Bukukuwan Sabuwar Shekara (Nourouz) A Iran Da Wasu Kasashe

    Mar 20, 2016 06:25

    Miliyoyin al'ummar Iran da wasu kasashe na daban ne suke gudanar da bukukuwan sabuwar shekara ta hijira shamsiyya ko kuma abin da ake kira da Idin Nourouz ta hanyar gudanar da addu'oi da ziyarce-ziyarce.