Autria ta bayyana damuwarta kan dage ziyarar da Shugaban Kasar Iran
https://parstoday.ir/ha/news/world-i3136-autria_ta_bayyana_damuwarta_kan_dage_ziyarar_da_shugaban_kasar_iran
Shugaban kasar Autria ya bayyana damuwarsa kan ziyarar da shugaban kasar Iran ya yi zuwa kasar Sa.
(last modified 2018-08-22T06:58:03+00:00 )
Mar 29, 2016 23:59 UTC
  • Autria ta bayyana damuwarta kan dage ziyarar da Shugaban Kasar Iran

Shugaban kasar Autria ya bayyana damuwarsa kan ziyarar da shugaban kasar Iran ya yi zuwa kasar Sa.

Yayin da yake bayyana damuwarsa kan matakin da Jamhoriyar musulinci ta Iran ta dauka na daga ziyarar da Shugaba Rauhani zai kai kasar Sa, Heinz Fischer Shugaban Kasar Austria ya ce hujar da Iran ta bayar abin fahimta ne domin ko wata kasa ta nada 'yanci daukan ko wani mataki na tsaro domin kare magabatan ta, kuma wannan batu ba zai kawo illa ga kyakkyawar alakar dake tsakanin kasashen biyu ba ,baya ga haka kasashen za su ci gaba da fadadar alakar dake tsakanin su na siyasa, tattalin Arziki, al'adu da kuma harakokin ilimi.

A baya dai an bayyana cewa Shugaban kasar ta Iran Dakta Hasan Rauhani tare da tawagarsa za su fara ziyarar aiki na kwanaki biyu wacce za ta fara tun daga yau Laraba a kasar ta Austria.