Pars Today
Shugaban kasar vietnam Trương Tấn Sang ya gudanar da wata ziyara ta kwanaki biyu a Tehran.
Shugaban kasar vietnam Trương Tấn Sang ya gudanar da wata ziyara ta kwanaki biyu a Tehran, inda ya gana da manyan jami'an gwamnatin kasar ta Iran.