-
Ko Kun San Na (344) 08 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia
Feb 24, 2016 04:06Yau Asabar 07 Ga Watan Esfanda Shekara ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce tayi dai dai 18 ga watan Jamada0Ula shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai dai da 27 Febrerun shekara ta 2016 Miladia.
-
Ko KUn San Na (341) 5 Ga Watan Esfan Shhara ta 1394 Hijira Shamsia.
Feb 20, 2016 01:02Yau Laraba 5 ga Watan Esfan Shekara ta 1394 Hiira Shamsia. Wacce Ta Yi Dai dai da 15 Jamada-Ula Shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai dai da 24 Febrerun Shekara ta 2916 Miladia.
-
Hudubar Sallar Juma'a Akan Zaben 'Yan Majalisa
Feb 19, 2016 09:11Limamin Juma'ar Tehran ya kira yi al'ummar kasar da su fito dokin kada kuri'a a zaben 'yan majalisa.
-
An Fara Yakin Neman Zaben 'Yan Majalisu Dokoki Da Na Kwararru A Iran
Feb 18, 2016 12:50A yau ne aka bude yakin neman zabe na 'yan majalisar shawarar Musulunci ta Iran da kuma majalisar kwararru ta jagoranci ta kasar da za a gudanar a ranar 26 ga wannan wata na Fabrairu da muke ciki.
-
Ko Kunsan Na (340) 4 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia
Feb 18, 2016 04:28Yau Talata 4 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce ta yi dai dai da 14 ga watan Jamada- Ula Shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila Yau wacce ta yi dai dai da 23 ga watan Febrerun Shekara ta 2016 Miladia
-
A gobe alhamis, Rasha Za ta aikowa da Iran Makamin s300
Feb 17, 2016 09:07A gobe alhamis ne za a aiko da makamin S300 na kakkabo jiragen yaki, zuwa Iran ta hanyar tekun Caspian.
-
Iran Ta Gargadi Saudiyya AKan Tura Dakaru Siriya
Feb 17, 2016 02:20Iran ta kuma bukaci Riyad data dakatar da hare-haren da take jagoranta a kasar Yemen.
-
Ko Kunsan Na (338) 02 Ga Watan Esfan Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia
Feb 16, 2016 05:04Yau Lahadi 02 ga watan Esfan Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce Ta yi dai dai 12 Jamada -Ula shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai dai da 21 Ga watan Febreru Shekarar 2016 Miladia
-
Ko Kun San Na (337) 01 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia
Feb 16, 2016 04:27Yau Asbar 01 ga watan Esfand Shekara ta 1394 Hijira shamsia. Wacce ta yi dai dai 11 Jamada -Ula shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai dai da 20 ga watan Febrerun shekara ta 2016 Miladia.
-
Jagora: Ma'abota Girman Kan Duniya Su Ne Ummul Aba'isin Rikice-Rikicen Da Suke Faruwa A Afirka
Feb 14, 2016 13:35Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kasashen 'yan mulkin mallaka ma'abota girman kai su ne ummul aba’isin mafi yawan yakukuwa da rikice-rikicen da ke faruwa a nahiyar Afirka da ma duniya baki daya.