-
Ko Kun San Na (166) Lahadi 11 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Aug 29, 2018 12:42Yau Lahadi 11-Shahrivar-1397H.Sh=21-Zulhajji-1439H.K.=02-Satumba-2018M.
-
Ko Kun San Na (165) Asabar 10 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Aug 29, 2018 12:37Yau Asabar 10-Shahrivar-1397H.Sh=20-Zulhajji-1439H.K.=01-Satumba-2018M.
-
Ministan Tsaron Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ya Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Siriya
Aug 26, 2018 19:06Ministan tsaron kasar Iran ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Siriya tare da taya shugaba Bashar Asad murnar samun gagarumar nasara a kan kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasarsa.
-
Girgizan Kasa Mai Karfin Ma'aunin Richter 5.9 Ta Aukawa Lardin Kirmansha A Safiyar Yau Lahadi A Nan Iran.
Aug 26, 2018 11:49Shugaban kasar Iran Hujjatul Islam Dr Hassan ruhani ya bada umurnin kai agajin gaggawa ga wadanda girizan kasa ta aukawa a daren jiya a lardin Kemonsh wanda yake kan iyakar kasar da kasar Iraqi.
-
Hukumar Radiyo Da Talabijin Ta Iran Ta Yi Allawadai Da Rufe Shafukkanta Na Sadarwa
Aug 25, 2018 18:57Hukumar gidajen radiyo da talabijin ta kasar Iran ta yi allawadai da rufe shafuffukanta na sadarwa a internet wanda wasu manya manyan kamfanonin sadarwa na duniya suka yi don biyayya ga umurnin gwamnatin Amurka na dorawa gwamnatin kasar Iran takunkumai.
-
Khudubar Jumma'a A Nan Tehran: An Bukaci Jami'an Gwmnati Su Kara Kokari Wajen Warware Matsalolin Mutane
Aug 24, 2018 19:02Aya. Mohammad Ali Muwahhidi Kermani na'ibin limamin masallacin Jumma'a a nan Tehran ya bukaci jami'an gwamnati su kara kokarin wajen ganin sun warware matsalolin da mutanen kasar suke fama da su.
-
An Samu Habbakar Harkokin kasuwanci Tsakanin Iran Da Kenya
Aug 23, 2018 06:39Ana samun ci gaba ta fuskar habbar harkokin kasuwanci tsakanin kasashen Iran da kuma Kenya.
-
Shugaban Kasar Syria Ya Yi Watsi Da Shawarar Kasar Saudiyya
Aug 22, 2018 19:01Wani dan majalisar dokokin Lebanon mai wakiltar Hizbullah ya ce; Shugaba Basshar Assad ya ki yarda da shawarar Saudiyya na yanke alaka da Hizbullah domin Saudiyya ta kashe makudan kudi saboda sake gina Syria
-
Iran Ta Yaye Labule Ga Jirgin Saman Yaki Kirar Cikin Gida 100% Na Farko
Aug 22, 2018 11:53Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa karfin sojen kasar Iran ta taimakawa zaman lafiya a kasar da ma kasashen yankin
-
Sakon Imam Khamene'i Zuwa Ga Alhazan Shekarar Bana 1439
Aug 20, 2018 18:10Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai, Godiya Ta tabbata ga Allah, tsira da aminci su tabbata ga manzonsa al-Mustafa da iyalansa tsarkaka da sahabbansa zababbu.