-
Ko Kun San Na (154) Talata 30 Ga Watan Mordod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Aug 16, 2018 08:13Yau Talata 30-Murdod-1397H.Sh=09-Zulhajji-1439H.K.=21-Augusta-2018M.
-
Ko Kun San Na (153) Litinin 29 Ga Watan Mordod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Aug 16, 2018 08:11Yau Litinin 29-Murdod-1397H.Sh=08-Zulhajji-1439H.K.=20-Augusta-2018M.
-
Ko Kun San Na (152) Lahadi 28 Ga Watan Mordod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Aug 16, 2018 08:09Yau Lahadi 28-Murdod-1397H.Sh=07-Zulhajji-1439H.K.=19-Augusta-2018M.
-
Ko Kun San Na (151) Asabar 27 Ga Watan Mordod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Aug 16, 2018 08:07Yau Asabar 27-Murdod-1397H.Sh=06-Zulhajji-1439H.K.=18-Augusta-2018M.
-
Ko Kun San Na (150) Jumma'a 26 Ga Watan Mordod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Aug 16, 2018 08:03Yau Jumma'a 26-Murdod-1397H.Sh=05-Zulhajji-1439H.K.=17-Augusta-2018M.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Kabul Na Kasar Afganistan
Aug 16, 2018 07:03Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wata makaranta a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Kabul Na Kasar Afganistan
Aug 16, 2018 07:03Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wata makaranta a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan.
-
Jagora: Babu Tattaunawa Da Amurka A Lokacinda Take Takurawa Da Kuma Nuna Fin Karfi Ga Iran
Aug 13, 2018 19:07Jagoran juyin juya halin musulunci aya Sayyid Aliyul Khaminei ya bayyana cewa kasar Iran ba zata shiga tattaunawa da kasar Amurka a dai dai lokacinda ta dabaibaye kasar da takunkumai ko kuma take nuna fin karfi wa kasar ba.
-
An Fara Gudanar Da Rawar Daji Ta Hadin Guiwa Tsakanin Jami'an 'Yansandan Kasashen Iran Da Iraqi
Aug 12, 2018 11:58Babban komandan yansandan kasar Iran (NAJA) ya bada sanarwan fara gudanar da rawar daji tsakanin 'yansandan kasashen Iraqi da Iran a kan iyakokin kasashen biyu a dai dai lokacin da ake gudanar da taron shekara shekara na yansandan kasashen biyu a birnin Tehran.
-
Ko Kun San Na (149) Alhamis 25 Ga Watan Mordod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Aug 12, 2018 07:34Yau Alhamis 25-Murdod-1397H.Sh=04-Zulhajji-1439H.K.=16-Augusta-2018M.