-
Ko Kun San Na (129) Jumma'a 05 Ga Watan Mordod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jul 24, 2018 22:13Yau Jumma'a 05-Murdod -1397H.Sh=13-Zulkida-1439H.K.=27-Yuli-2018M.
-
Ko Kun San Na (128) Alhamis 04 Ga Watan Mordod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jul 24, 2018 22:10Yau Alhamis 04-Murdod -1397H.Sh=12-Zulkida-1439H.K.=26-Yuli-2018M.
-
Babu Wata Kasa Da Take Goyon Bayan Takunkumin Amurka Akan Iran
Jul 24, 2018 08:08Dan Majalisar dattijan Amurka Chris Morphy ne ya ce; A rahoton da gwamnatin Trump ta bayar kawo ya zuwa yanzu babu wata kasa wacce ta goyi bayan Amurka na kakaba wa Iran takunkumi.
-
Jagora: Tattaunawa Da Amurka Ba Ta Da Amfani
Jul 22, 2018 01:50Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa tattaunawa da Amurka ba ta da wani amfani, amma ana iya ci gaba da tattaunawa da kasashen turai.
-
An Bayyana Iran A Matsayin Mai Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jul 21, 2018 14:35Shugaban Kwamitin siyasar waje na majalisar kasar Austria Andreas Schieder ne ya bayyana haka a yayin da yake ganawa da takwaransa na Iran Hishmatullahi Fallahat Fishe.
-
Iran Tana Goyon Bayan Kiran Tsagaita Wutar Yaki A Kasar Yemen
Jul 18, 2018 02:29Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ce; Kasar tana goyon bayan kiran da wasu fitattaun masana musulmi su ka yi na a kawo karshen yakin kasar Yemen
-
Amurka Ta Kara Jaddada Anniyarta Ta Dorawa Iran Takunkuman Tattalin Arziki Mafi Muni A Tarihi
Jul 17, 2018 07:27Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana anniyarsa ta dorawa JMI takunkuman tattalin arzikim mafi tsanani a tarihi.
-
Mahajjatan Hajjin Bana A Nan JMI Zasu Fara Tafiya Kasa Mai Tsarki Daga Gobe Laraba
Jul 17, 2018 07:26Shugaban hukumar hajji da ziyara a nan Iran ya bada sanarwan cewa a gobe Larabe ne tawaga ta farko na mahajjata daga kasar Iran zasu isa birnin Madina don fara ayyukan ibada na hajji da umra da kuma ziyara.
-
EU Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Ta Maida Iran Saniyar Ware
Jul 17, 2018 01:22Kungiyar tarayya turai ta (EU), ta yi watsi da bukatar Amurka na maida Iran saniyar ware a harkokin tattalin ariki.
-
Ko Kun San Na (127) Laraba 03 Ga Watan Mordod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jul 15, 2018 21:55Yau Laraba 03-Murdod -1397H.Sh=11-Zulkida-1439H.K.=25-Yuli-2018M