-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Ta'aziyyar Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Hadarin Jirgi A Iran
Feb 19, 2018 02:59Kungiyar tarayyar turai ta fitar da bayanin ta'ziyya dangane da rasuwar mutane 66 a wani hadarin jirgi da ya faru jiya a kasar Iran.
-
Ko Kun San Na (342) Lahadi 06 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 18, 2018 10:48Yau Lahadi 06-Esfand-1396H.Sh=08-J-Thani-1439H.K.= 25-Febrerun -2018M.
-
Ko Kun San Na (341) Asabar 05 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 18, 2018 10:45Yau Asabar 05-Esfand-1396H.Sh=07-J-Thani-1439H.K.= 24-Febrerun -2018M.
-
Ko Kun San Na (340) Jumma'a 04 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 18, 2018 10:43Yau Jumma'a 04-Esfand-1396H.Sh=06-J-Thani-1439H.K.= 23-Febrerun -2018M.
-
Ko Kun San Na (339) Alhamis 03 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 18, 2018 10:35Yau Alhamis 03-Esfand-1396H.Sh=05-J-Thani-1439H.K.= 22-Febrerun -2018M.
-
Iran : Zarif Zai Halarci Taron Tsaro A Munich
Feb 17, 2018 12:19A wani lokaci da yammacin yau Asabar ne ake sa ran ministan harkokin wajen Iran, Muhammad Jawad Zarif, zai daga zuwa birnin Munich domin halartar taro kan tsaro karo na 54.
-
Iran da Indiya Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyoyi Na Aiki Tare Guda 15
Feb 17, 2018 07:50Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Indiya sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi guda 15 na aiki tare a tsakanin kasashen biyu a kokarin da ake yi na karfafa alakar da ke tsakaninsu.
-
Jawad Zarif Ya Ce: Iran Ita Ce Kasa Mafi Aminci Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 17, 2018 03:02Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Duk da matakan matsin lamba da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take fuskanta amma ita ce kasa mafi aminci da zaman lafiya a dukkkanin yankin gabas ta tsakiya.
-
Ko Kun San Na (338) Laraba 02 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 14, 2018 12:44Yau Laraba 02-Esfand-1396H.Sh=04-J-Thani-1439H.K.= 21-Febrerun -2018M.
-
Ko Kun San Na (337) Talata 01 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 14, 2018 12:38Yau Talata 01-Esfanda-1396H.Sh=03-J-Thani-1439H.K.= 20-Febrerun -2018M.