Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Kakkabo Jirgin Israi'la F-16 : Iran Ta Musunta Yin Kutse

    Kakkabo Jirgin Israi'la F-16 : Iran Ta Musunta Yin Kutse

    Feb 11, 2018 01:06

    Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi fatali da zarge-zarge marar digi da mahukuntan yahudawa mamaya na Isra'ila sukayi na cewa ta yi kutse a sararin samaniyar Isra'ila.

  • Algeria Ta Aike Da Sakon Taya Murnar Cika Shekaru 39 Da Nasarar Juyin Musulunci A Iran

    Algeria Ta Aike Da Sakon Taya Murnar Cika Shekaru 39 Da Nasarar Juyin Musulunci A Iran

    Feb 10, 2018 15:53

    Shugaban kasar Algeria Abdul-aziz Butaflika ya aike da wasika zuwa ga shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani inda a cikinta yake taya shi murnar cika shekaru 39 da nasarar juyin juya halin musulunci a kasar.

  • Iran Tana Ta Taka Rawa A Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya

    Iran Tana Ta Taka Rawa A Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya

    Feb 10, 2018 15:47

    Jakadan Jumhuriyar musulunci ta Iran a kasar Ghana Nasrullahi Maliki ya ce kasar Iran ce a gaban wajen tabbatar da zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya.

  • Ko Kun San Na (333) Jumma'a 27 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Ko Kun San Na (333) Jumma'a 27 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Feb 09, 2018 23:24

    Yau Jumma'a 27-Bahman-1396H.Sh=29-J-Aula-1439H.K.= 16-Febrerun -2018M.

  •  Gasar Olympics : Samsung Ya Nemi Afuwar Iran

    Gasar Olympics : Samsung Ya Nemi Afuwar Iran

    Feb 09, 2018 11:51

    Kamfanin Samsung mallakar Koriya ta Kudu ya nemi afuwa ga Iran, akan kin baiwa 'yan wasan kasar dake halartar gasar Olympics ta hunturu wayar komai da ruwanka ta musaman da akayi saboda wasannin.

  • Babban Kwamandan Rundunar Sojin Iran Ya Ce: Al'ummar Iran Zasu Kunyata Makiyansu

    Babban Kwamandan Rundunar Sojin Iran Ya Ce: Al'ummar Iran Zasu Kunyata Makiyansu

    Feb 09, 2018 03:09

    Babban kwamandan rundunar sojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Al'ummar Iran zasu kunyata makiyansu a ranar bikin tunawa da zagayowar samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran.

  • Ministan Harkokin Wajen Turkiya Zai Kawo Ziyarar Aiki A Iran

    Ministan Harkokin Wajen Turkiya Zai Kawo Ziyarar Aiki A Iran

    Feb 07, 2018 09:01

    A yau laraba ne ake sa ran isowar ministan harkokin wajen Turkiya inda za gana da jami'an gwamnatin Iran

  • Iran / Rasha : Al'ummar Siriya Ne SuKe Da Hakkin Zabar Makomarsu

    Iran / Rasha : Al'ummar Siriya Ne SuKe Da Hakkin Zabar Makomarsu

    Feb 07, 2018 01:50

    Shuwagabannin kasashen Iran da Rasha sun jaddada cewa al'umma kasar Siriya ne suke da hakkin zabar makomarsu

  • Ko Kun San Na (332) Alhamis 26 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Ko Kun San Na (332) Alhamis 26 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Feb 06, 2018 12:32

    Yau Alhamis 26-Bahman-1396H.Sh=28-J-Aula-1439H.K.= 15-Febrerun -2018M.

  • Ko Kun San Na (330) Talata 24 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Ko Kun San Na (330) Talata 24 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Feb 06, 2018 12:27

    Yau Talata 24-Bahman-1396H.Sh=26-J-Aula-1439H.K.= 13-Febrerun -2018M.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS