Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Iran Ta Musanta Batun Cewa Ta Amince Da Tattaunawa Kan Batun Makamanta Masu Linzami

    Iran Ta Musanta Batun Cewa Ta Amince Da Tattaunawa Kan Batun Makamanta Masu Linzami

    Jan 17, 2018 14:49

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da rahoton da jaridar Financial Times ta Ingila ta buga na cewa Iran ta amince da shiga tattaunawa da kasashen Turai dangane da shirinta na makamai masu linzami masu cin dogon zango haka nan kuma da irin rawar da take takawa a yankin Gabas ta tsakiya.

  • Majalisun Kasashen Musulmi: Bayyana Kudus A Matsayin Babban Birnin Isra'ila Barazana Ce Ga Zaman Lafiyan Duniya

    Majalisun Kasashen Musulmi: Bayyana Kudus A Matsayin Babban Birnin Isra'ila Barazana Ce Ga Zaman Lafiyan Duniya

    Jan 17, 2018 14:48

    Majalisun kasashen Musulmi sun bayyana cewar sanar da birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin babbar barazana ga zaman lafiyan duniya suna masu kiran da a kori majalisar 'Isra'ilan' daga cikin kungiyar hadin kan majalisun kasashen duniya.

  • Ko Kun Sab Na (307) Lahadi 01 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Ko Kun Sab Na (307) Lahadi 01 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Jan 16, 2018 11:51

    Yau Lahadi 01-Bahman-1396H.Sh=03-J-Aula-1439H.K.=21-Jenerun-2018M.

  • Ko Kun Sab Na (306) Asabar 30 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Ko Kun Sab Na (306) Asabar 30 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Jan 16, 2018 11:47

    Yau Asabar 30-Day-1396H.Sh=02-J-Aula-1439H.K.=20-Jenerun-2018M.

  • Iran Ba Za Ta Bari A Binciki Sansanonin Sojinta Ba, Don Ba Ya Cikin Yarjejeniyar Nukiliya

    Iran Ba Za Ta Bari A Binciki Sansanonin Sojinta Ba, Don Ba Ya Cikin Yarjejeniyar Nukiliya

    Jan 15, 2018 02:21

    Kakakin hukumar kula da makamashin nukiliya na kasar Iran, Behrouz Kamalvandi, ya bayyana cewar Iran ba za ta taba bari masu binciken kasa da kasa su kai ziyarar bincike sansanonin sojin kasar ba.

  • Ana Ganin Dukkan Ma'aikatan Tankar Daukar Mai Na Iran Sun Mutu Bayan Nutsewar Jirgin

    Ana Ganin Dukkan Ma'aikatan Tankar Daukar Mai Na Iran Sun Mutu Bayan Nutsewar Jirgin

    Jan 14, 2018 15:30

    Hukumomi a kasar Iran sun bayyana cewa da alamun dukkan ma'aikatan tankar jigilar mai na kasar wacce ta yi hatsari a gabacin China kimanin mako gada da ya gabata dun mutu bayan da tankar ta kone kormus ta kuma nuste cikin teku.

  • Larijani: Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi Wajbi ne

    Larijani: Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi Wajbi ne

    Jan 14, 2018 02:57

    Shugaban Majalisar dokokin kasar Iran ya ce a yanzu Duniyar musulmi na fama da matsaloli da dama, wanda hadin kai tsakanin kasashen musulmi ne kawai zai magance su.

  • Kasar Uganda Ta Yi Kiran Da A Gaggauta Aiwatar Da Yarjejeniyoyin Da Ke Tsakaninta Da Iran

    Kasar Uganda Ta Yi Kiran Da A Gaggauta Aiwatar Da Yarjejeniyoyin Da Ke Tsakaninta Da Iran

    Jan 13, 2018 13:37

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Uganda ta jaddada wajibcin gaggauta aiwatar da yarjejeniyoyin da aka cimma tsakanin kasar da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a fagage daban-daban.

  • Iran Ba Za Ta Girmama Wani Abu Sama Da Abin Da Aka Cimma A Yarjejeniyar Nukiliya Ba

    Iran Ba Za Ta Girmama Wani Abu Sama Da Abin Da Aka Cimma A Yarjejeniyar Nukiliya Ba

    Jan 13, 2018 13:36

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta girmama duk wani abu sama da abin da aka cimma a yarjejeniyar nukiliyar da ta cimma da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015 ba.

  • Ko Kun Sab Na (305) Jumma'a 29 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Ko Kun Sab Na (305) Jumma'a 29 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.

    Jan 12, 2018 11:43

    Yau Jumma'a 29-Day-1396H.Sh=01-J-Aula-1439H.K.=19-Jenerun-2018M.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS