-
Ko Kun Sab Na (304) Alhamis 28 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Jan 12, 2018 11:41Yau Alhamis 28-Day-1396H.Sh=30-R-Thani-1439H.K.=18-Jenerun-2018M.
-
Shugaban Faransa Ya Zanta ta Wayar Tarho Da Takwaransa Na Amurka Kan Iran
Jan 12, 2018 03:05Emmanuel Macron shugaban kasra Faransa ya tattauna ta wayan tarho da takwaransa na kasar Amurka Donald Trump inda ya bayyana masa muhimmancin ci gaba da mutunta yerjejeniyar nukliya tsakanin Iran da Kasashe 5+1.
-
Yarjejeniyar Nukiliya: Martanin Iran Da Tarayyar Turai Ga Shugaban Kasar Amurka
Jan 11, 2018 07:39A yau alhamis ne ake ganawa a tsakanin ministan harkokin Wajen Iran da takwarorinsa na turai, domin jaddada riko da yarjejeniyar Nukiliya
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Riko Da Yajejeniyar Nukiliya Ne Idan Amurka Ta Girmama Ta
Jan 11, 2018 02:18Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita ne matukar dai Amurka ta ci gaba da girmama yarjejeniyar ba tare da yi mata karan tsaye ba.
-
Ko Kun Sab Na (303) Laraba 27 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Jan 10, 2018 11:49Yau Laraba 27-Day-1396H.Sh=29-R-Thani-1439H.K.=17-Jenerun-2018M.
-
Ko Kun Sab Na (302) Talata 26 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Jan 10, 2018 11:42Yau Talata 26-Day-1396H.Sh=28-R-Thani-1439H.K.=16-Jenerun-2018M.
-
Ko Kun Sab Na (301) Litinin 25 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Jan 10, 2018 11:29Yau Litinin 25-Day-1396H.Sh=27-R-Thani-1439H.K.=15-Jenerun-2018M.
-
Ministan Tsaron Iran Ya Ce Amurka Za Ta Fuskanci Mai Da Martani Daga Iran
Jan 10, 2018 07:53Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewar Amurka za ta fuskanci kakkausar mai da martani saboda hasarorin da ta janyo wa Iran sakamakon fitinar baya-bayan nan kamar yadda ta fuskanta a dukkanin fitinar da ta haifar a Iran.
-
Jagora: Al'ummar Iran Sun Kunyata Amurka, Birtaniyya Da 'Yan Amshin Shatansu
Jan 09, 2018 07:52Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar cewa al'ummar Iran sun kunyata Amurka, Birtaniyya da sauran 'yan amshin shatansu yayin da suka fito don nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci da kuma yin Allah wadai da masu tada fitina.
-
Zarif: Saudiyya, Amurka Da Isra'ila Su Ne Masu Kunna Wutar Rikici A G/Tsakiya
Jan 08, 2018 07:51Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa Saudiyya, Amurka Da haramtacciyar kasar Isra'ila su ne suke kunna wutar fitina da rikice-rikice a yankin Gabas ta tsakiya da hanyar siyasarsu ta mulkin mallaka da suke gudanarwa.