Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • 'Yan Sandan Iran Sun Ce An Kama Manya Daga Cikin Wadanda Suka Kitsa Rikicin Da Ya Faru A Kasar

    'Yan Sandan Iran Sun Ce An Kama Manya Daga Cikin Wadanda Suka Kitsa Rikicin Da Ya Faru A Kasar

    Jan 07, 2018 07:41

    Rundunar 'yan sandan kasar Iran ta bayyana cewar jami'anta sun sami nasarar ganowa da kuma kame dukkanin wadanda suka tsara da kuma aiwatar da rikice-rikicen da ya faru na baya-bayan nan a wasu garuruwa na kasar.

  • An Kara Gudanar Da Zanga-Zangar Goyon Bayan Gwamnati A Nan Iran

    An Kara Gudanar Da Zanga-Zangar Goyon Bayan Gwamnati A Nan Iran

    Jan 06, 2018 15:34

    Dubban dubatan mutane sun fito kan tituna a garuruwa da dama, kwanaki hudu a jere suna nuna goyon bayansu ga tsarin musulunci da kuma shugabanci a kasar Iran.

  • Ko kun san na (300) Lahadi 24 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Ko kun san na (300) Lahadi 24 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Jan 06, 2018 11:23

    Yau Lahadi 24-Day-1396H.SH=26-R-Thani-1439H.K.=14-Jenerun-2018M.

  • Ko kun san na (299) Asabar 23 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Ko kun san na (299) Asabar 23 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Jan 06, 2018 11:20

    Yau Asabar 23-Day-1396H.SH=25-R-Thani-1439H.K.=13-Jenerun-2018M.

  • Ko kun san na (298) Jumma'a 22 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Ko kun san na (298) Jumma'a 22 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Jan 06, 2018 11:16

    Yau Jumma'a 22-Day-1396H.SH=24-R-Thani-1439H.K.=12-Jenerun-2018M.

  • Ko kun san na (297) Alhamis 21 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Ko kun san na (297) Alhamis 21 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Jan 06, 2018 11:11

    Yau Alhamis 21-Day-1396H.SH=23-R-Thani-1439H.K.=11-Jenerun-2018M.

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Tarwatsa Wata Kungiyar Ta Munafukan MKO A Kasar

    Jami'an Tsaron Iran Sun Tarwatsa Wata Kungiyar Ta Munafukan MKO A Kasar

    Jan 06, 2018 07:48

    Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da tarwatsa wata kungiyar ta 'yan kungiyar munafukai ta kasar da aka fi sani da MKO wacce ta taka gagarumar rawa cikin rikicin baya-bayan nan da ya faru a kasar ta Iran.

  •  Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Zama Kan Kasar Iran

    Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Zama Kan Kasar Iran

    Jan 06, 2018 03:02

    A daren Jiya Juma'a ne kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya fara gudanar da zama na tattaunawa kan hatsaniyar baya bayan nan da ta faru a kasar Iran.

  • Iran Ta Mika Koke Kan Wasu Kafafen Yada Labarai Na Birtaniya A Gaban Hukumar OFcom

    Iran Ta Mika Koke Kan Wasu Kafafen Yada Labarai Na Birtaniya A Gaban Hukumar OFcom

    Jan 05, 2018 08:23

    Gwamnatin Iran ta rubuta wasikar shigar da kara da kuma koke kan yadda wasu kafafen yada labarai a kasar Biritaniya suke taimakawa masu tada fitina a kasarta ga hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasar ta Biritaniya wato OFcom a takaice.

  • Zarif Ya Mayar Da Martani Ga Shugaba Trump Na Amurka

    Zarif Ya Mayar Da Martani Ga Shugaba Trump Na Amurka

    Jan 04, 2018 15:35

    Ministan harakokin wajen jamhoriyar musulinci ta Iran ya yi kakkausar suka a game da munaficin shugaban Amurka kan Al'ummar kasar Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS