-
Miliyoyin Iraniyawa Sun sake fitowa A Yau Ma Don yin Allah Wadai Da Makiya Iran
Jan 04, 2018 08:40Miliyoyin Iraniyawa a garuruwa da kuma birane da dama sun fito kwanaki biyu a jere suna nuna goyon bayansu ga tsarin musuluncin da yake gudanar da kasar da kuma goyon baya ga jagorancin tsarin.
-
Sayyid Nasrallah: Trump, "Isra'ila" Da Saudiyya Za Su Ji Kunya Kan Fatan Da Suke Da Shi Kan Rikicin Iran
Jan 04, 2018 02:17Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar shugaban Amurka Donald Trump da kawayensa, na daga haramtacciyar kasar Isra'ila da Saudiyya za su ji kunya dangane da fatan da suke da shi kan rikicin baya-bayan nan da ya faru a Iran, kamar yadda kuma ya sake jaddada cewa matakin da Trump din ya dauka kan Kudus zai zamanto wani mafari da kawo karshen 'Isra'ila'.
-
Iraniyawa A Duk Fadin Kasar Suna Gudanar Da Zanga Zangar Yin Allah Wadai Da Masu Tayar Da Fitina
Jan 03, 2018 08:24Dubun dubatar Iraniyawa a dukkanin biranen kasar a halin yanzu suna gudanar da zanga zangar nuna goyon bayan tsarin musulunci da kuma gwamnatin kasar.
-
An Gudanar Da Jerin Gwano A Garuruwan Iran Don Yin Allah Wadai Da Masu Haifar Da Fitina A Kasar
Jan 02, 2018 13:42An gudanar da zanga-zangogi a garuruwa masu yawa na kasar Iran a yau din nan Talata don yin Allah wadai da tsoma bakin kasashen waje cikin harkokin cikin gidan kasar da kuma rikice-rikicen da wasu suka haifar a wasu garuruwa na kasar bugu da kari kan nuna goyon bayan ga tsarin Musulunci da ke iko a kasar ta Iran.
-
Jagora: Makiya Suna Amfani Da Kudi Da Makamai Da 'Yan Korensu Wajen Haifar Da Rikici A Iran
Jan 02, 2018 13:40Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makiya al'ummar Iran suna amfani da hanyoyi mabambanta wajen cutar da al'umma da kuma tsarin Musulunci ta kasar.
-
Ko kun san na (296) Laraba 20 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Jan 02, 2018 09:25Yau Laraba 20-Day-1396H.SH=22-R-Thani-1439H.K.=10-Jenerun-2018M.
-
Ko kun san na (295) Talata 19 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Jan 02, 2018 05:25Yau Talata 19-Day-1396H.SH=21-R-Thani-1439H.K.=09-Jenerun-2018M.
-
Ko kun san na (294) Litinin 18 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Jan 02, 2018 05:05Yau litinin 18-Day-1396H.SH=20-R-Thani-1439H.K.=08-Jenerun-2018M.
-
Rasha Ta Ce Akwai Hanun Amurka A Game Da Hatsaniyar Dake Faruwa A Iran
Jan 02, 2018 02:58Shugaban Kwamitin kasa da kasa na Rasha ya ce akwai hanun Amurka dumu-damu kan hatsaniyar dake faruwa a kasar Iran.
-
Iran: Hukumar Leken Asiri Ta Sanar Da Kame Masu Tayar Da Hatsaniya
Jan 01, 2018 15:23A yau litinin ne hukumar leken asirin ta Iran ta ce ma'aikatanta da kuma yan kasa sun gano da kame wadanda suke da hannu a tayar da hatsaniya akan titunan wasu biranen kasar.