-
Sheikh Siddiqi: Makiya Sun Kirkiro Daesh (ISIS) Ne Don Kare H.K.Isra'ila
Dec 15, 2017 12:09Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiya sun kirkiro kungiyar Da'esh (ISIS) ne da nufin tabbatar da tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila, to sai dai sun gagara cimma wannan bakar aniya ta su.
-
MDD Ta Yi Watsi Da Kalaman Jakadiyar Amurka A Majalisar Kan Iran
Dec 15, 2017 12:08Mataimakin kakakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Farhan Haq, ya bayyana cewar babu wata hujja da take tabbatar da cewa makamai masu linzamin da dakarun kasar Yemen suka harba cikin Saudiyya kirar Iran ne kuma Iran ce ta ba su.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Mikawa 'Yan Houtsi Makami Mai Linzami
Dec 15, 2017 00:59Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi watsi kwata kwata da zarge-zarge marar tushe da jakadiyar Amurka a MDD, Nikki Haley, ta yi, na cewa makami mai linzamin da 'yan gwagwarmayar neman sauyi na Houtsi a Yemen suka harba zuwa birnin Riyad na kasar Saudiyya, kirar Iran ne.
-
Ko Kun San Na (279) Lahadi 03 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 14, 2017 12:13Yau Lahadi 03-Day -1396H.SH=05-R-Thani-1439H.K.= 24-Decemba-2017M.
-
Ko Kun San Na (278) Asabar 02 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 14, 2017 12:10Yau Asabar 02-Day -1396H.SH=04-R-Thani-1439H.K.= 23-Decemba-2017M.
-
Ko Kun San Na (277) Jumma'a 01 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 14, 2017 12:08Yau Jumma'a 01-Day -1396H.SH=03-R-Thani-1439H.K.= 22-Decemba-2017M.
-
Ko Kun San Na (276) Alhamis 30 Ga Watan Azaar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 14, 2017 12:06Yau Alhamis 30-Azaar-1396H.SH=02-R-Thani-1439H.K.= 21-Decemba-2017M.
-
Ko Kun San Na (275) laraba 29 Ga Watan Azaar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 14, 2017 12:04Yau Laraba 29-Azaar-1396H.SH=01-R-Thani-1439H.K.= 20-Decemba-2017M.
-
Antonio Guterres Ya Kira Yi Amurka Da Ta Girmama Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Dec 14, 2017 02:50Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya ya kara da cewa yarjejeniyar ce kadai hanyar da za ta tabbatar da kasantuwar shirin na Iran na zaman lafiya ne.
-
Antonio Guterres Ya Ce Makami Mai Linzami Da Aka Harba Cikin Kasar Saudiyya Ba Kirar Iran Ba Ce
Dec 12, 2017 08:31Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Babu wani dalili ko hujja da za a dogara da ita kan cewa makami mai linzami da aka harba daga kasar Yamen zuwa filin jirgin saman Sarki Khalid na Saudiyya kirar kasar Iran ce.