Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Wata 'Yar Wasa Ta Bada Kambin Zinarinta Na Gasar Olympics Ga Mutanen Da Girgizar Kasa Ta Shafa

    Wata 'Yar Wasa Ta Bada Kambin Zinarinta Na Gasar Olympics Ga Mutanen Da Girgizar Kasa Ta Shafa

    Nov 15, 2017 08:45

    Sareh Javanmardidodmani, wata 'yar wasan harbi ta Iran ta bada lambar zinari da ta samu a wasan Olympics na Rio na shekara ta 2016 don samar da kudaden da za'a tallafawa wadanda girgizan kasa ta shafa a lardin Kermanshah na Iran .

  • Ko Kun San Na (245) Litinin 29-Abaan Ga Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.

    Ko Kun San Na (245) Litinin 29-Abaan Ga Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.

    Nov 15, 2017 06:44

    Yau Litinin 29-Abaan-1396H.Sh=01-R-Awwal-1439H.K.=20-Nuwamba-2017M.

  • Ko Kun San Na (244) Lahadi 28-Abaan Ga Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.

    Ko Kun San Na (244) Lahadi 28-Abaan Ga Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.

    Nov 15, 2017 06:30

    Yau Lahadi 28-Abaan-1396H.Sh=30-Safar-1439H.K.=19-Nuwamba-2017M.

  • Kasashen Mourtaniya Da Afirka Ta Kudu Sun Meka Sakon Ta'aziya Ga Al'ummar Iran

    Kasashen Mourtaniya Da Afirka Ta Kudu Sun Meka Sakon Ta'aziya Ga Al'ummar Iran

    Nov 14, 2017 15:29

    Shugabanin kasashen mourtaniya da afirka ta kudu sun aike da sakon alhini da ta'aziya zuwa shugaban kasa da al'ummar iran biyu bayan girgizar kasar da tayi sanadiyar mutuwar mutane sama da 400

  • Ko Kun San Na (243) Asabar 27 Na Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamshia.

    Ko Kun San Na (243) Asabar 27 Na Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamshia.

    Nov 14, 2017 06:22

    Yau Asabar 27-Aban-1396H.SH=29-Safar-1439H.K. =18-Nuwamba-2017M.

  • Ko Kun San Na (242) Jumma'a 26 Na Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamshia.

    Ko Kun San Na (242) Jumma'a 26 Na Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamshia.

    Nov 14, 2017 06:18

    Yau Jumma'a 26-Aban-1396H.SH=28-Safar-1439H.K. =17-Nuwamba-2017M.

  • Jawad Zarif: Iran Ta Samu Nasarar Shawo Kan Matsalolin Da Girgizar Kasa Ta Janyo A Kasar

    Jawad Zarif: Iran Ta Samu Nasarar Shawo Kan Matsalolin Da Girgizar Kasa Ta Janyo A Kasar

    Nov 14, 2017 02:49

    Ministan harkokin wajen kasar Iran ya mika godiyarsa ga dukkanin kasashe da bangarorin da suka nuna damuwarsu tare da jajanta wa Iran kan matsalar girgizar kasa da ta faru a yankunan da suke yammacin kasar.

  • Federica Mogherini Ta Ce: Kungiyar Tarayyar Turai Bata Da Wani Shirin Kakaba Takunkumi Kan Iran

    Federica Mogherini Ta Ce: Kungiyar Tarayyar Turai Bata Da Wani Shirin Kakaba Takunkumi Kan Iran

    Nov 14, 2017 02:49

    Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta yi furuci da cewa: Kungiyar tarayyar Turai bata da wani shirin daukan matakin kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

  • Girgiza Kasa Ta Yi Ajalin Mutum 168 A Iran

    Girgiza Kasa Ta Yi Ajalin Mutum 168 A Iran

    Nov 13, 2017 02:20

    Wata mummunar girgiza kasa mai karfin maki 7.6 a ma'aunin rishta data abkawa yankunan dake iyaka tsakanin kasashen Iran da Irak ta yi ajalin mutane a kalla 168.

  • Tarayyar Turai: Tarayyar Turai Bazata Dorawa Iran Takunkumi Ba

    Tarayyar Turai: Tarayyar Turai Bazata Dorawa Iran Takunkumi Ba

    Nov 12, 2017 08:16

    Kwamishinan ayyukan noma da kuma raya karkara na tarayyar Turai Mr Phil Hogan ya bayyana cewa ba wata kasa a cikin tarayyar turai da take da tunanin dorawa Iran takunkumi idan Amurka ta yi watsi da yerjejeniyar da ta kulla da ita.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS