-
Iran Da DRC Sun Yi Alkawarin Hadin Kai Kan Harkokin Sadarwa
Nov 11, 2017 13:32Babban Darektan harkokin sadarwa na kasashen waje a ma'aikatar al'adu ta Iran da shugaban kamfanin dilancin labaren Jamhuriyar Demokiradiyar Congo sun yi alkawarin hadin gwiwa akan harkokin sadarwa tsakanin kasashen biyu.
-
Bahram Qassemi: Saudiyya Ita Ce Tushen Tsaurin Ra'ayi Da Ta'addanci
Nov 11, 2017 07:36Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, kasar Saudiyya ita ce tushe kana kuma mahaifar tsaurin ra'ayi da ayyukan ta'addanci, sannan kuma babbar alama ta tsoma baki cikin harkokin cikin gidajen kasashen yankin Gabas ta tsakiya.
-
Macron Ya ce Faransa Ba Ta Yarda Da Ra'ayin Saudiyya Kan Iran Ba
Nov 11, 2017 07:35Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana cewar ra'ayinsa dangane da kasar Iran ya saba da ra'ayin kasar Saudiyya kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Juyayin Arba'in Na Imam Husain (a.s) A Iran
Nov 09, 2017 07:51Miliyoyin al'ummar kasar Iran, a duk fadin kasar, suna ci gaba da gudanar da tarukan juyayin ranar Arba'in na Imam Husain (a.s) don tunawa da abin da ya sami zuriyar Ma'aiki (s) karkashin jagorancin Imam Husaini (a.s) a Karbala na kasar Iraki.
-
Ko Kun San Na (241) Na Alhamis 25 Ga Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 08, 2017 12:26Yau Alhamis 25-Aaban-1396H.SH=27-Safar-1439H.K.=16-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (240) Na Laraba 24 Ga Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 08, 2017 12:24Yau Laraba 24-Aaban-1396H.SH=26-Safar-1439H.K.=15-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (239) Na Talata 23 Ga Watan Aban Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 08, 2017 12:11Yau Talata 23-Aaban-1396H.SH=25-Safar-1439H.K.=14-Nuwamba-2017M.
-
Iran Ta Jaddada Wajabcin Janyewar Yahudawan Sahayoniya Daga Yankunan Da Suka Mamaye
Nov 08, 2017 02:43Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa kan daukan matakin kawo karshen mamaye yankunan Palasdinawa da yankin tuddan Jolan na kasar Siriya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da yi.
-
Amano: Iran Na Ci Gaba Da Aiwatar Da Yarjejeniyar Nukiliya
Nov 07, 2017 02:56Babban sakataren hukumar kasa da kasa ta Makamashin Nukiliya ya ci gaba da cewa; Shekaru biyu bayan yarjejeniyar Nukiliyar Iran tana ci gaba da aiki da ita.
-
Kwamandan IRGC Ya Musanta Zargin Trump Na Cewa Iran Tana Da Hannu Cikin Makamin Da Aka Harba Saudiyya Daga Yemen
Nov 05, 2017 14:44Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Manjo Janar Muhammad Ali Jaafari ya bayyana maganganun shugaban Amurka Trump cewa Iran tana da hannu cikin makami mai linzami da aka harba daga Yemen zuwa Saudiyya a matsayin karya tsagoronta.