-
Wata Majiya: Hariri Yayi Murabus Ne Bayan Iran Ta Ki Yarda Da Bukatar Saudiyya Na Janye Goyon Bayan Al'ummar Yemen
Nov 05, 2017 14:43Wata majiya mai karfi ta bayyana cewar Sa'ad al-Hariri, firayi ministan kasar Labanon mai murabus, yayi murabus daga mukamin nasa ne bayan da Iran ta ki amincewa da bukatar da ya gabatar mata da sunan Saudiyya na ta daina goyon bayan al'ummar kasar Yemen da Saudiyyan take ci gaba da kai musu hare-hare.
-
Iran : Murabus Din Hariri, Makircin US-Saudi-Israila Da Nufin Kara Yanayin Zaman Dar-Dar A G/Tsakiya"
Nov 05, 2017 02:18Iran ta bakin mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar, Bahram Qassemi, ta yi watsi da tuhumce-tuhumcen Sa'ad Hariri, tsohon firayi ministan Labanon mai murabus, tana mai cewa maganganun nasa sun yi daidai da tuhumce-tuhumce marasa tushe da Amurka da Sahyoniyawa da Saudiyya suke yi da nufin haifar da sabon rikici a kasar Labanon da kuma yankin Gabas ta tsakiya.
-
Ko Kun San Na (237) Lahadi 21 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Nov 04, 2017 11:26Yau Lahadi 21-Abaan-1396H.SH=23-Safar -1439H.K.=12-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (236) Asabar 20 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Nov 04, 2017 11:24Yau Asabar 20-Abaan-1396H.SH=22-Safar -1439H.K.=11-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (235) Jumma'a 19 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Nov 04, 2017 11:20Yau Jumma'a 19-Abaan-1396H.SH=21-Safar -1439H.K.=10-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (234) Alhamis 18 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Nov 04, 2017 11:17Yau Alhamis 18-Abaan-1396H.SH=20-Safar -1439H.K.=09-Nuwamba-2017M.
-
Za'a Gudanar Da Bukukuwan 13 Ga Watan Abaan A nan Iran A Garuruwa Fiye Da 1000 Guda.
Nov 04, 2017 03:00Yau Asabar ce 13 ga watan Aban na wannan shekara ranar da aka ware a nan Iran, aka kuma bata sunan ranar " yaki da kasashe masu girman kai na duniya".
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Wuce Gona Da Irin Masarautar Saudiyya Kan Kasar Yamen
Nov 02, 2017 02:49Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da hare-haren wuce gona da irin da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kai kan al'ummar lardin Sa'adah da ke arewacin kasar Yamen.
-
Ayatullah Khamenei Ya Gana Da Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin
Nov 01, 2017 14:48Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar irin nasarorin da ake samu a kasar Siriya a fadar da ake yi da ta'addanci na nuni da cewa Iran da kasar Rasha za su iya aiki tare wajen cimma manufofin da suka yi tarayya kanta yana mai cewa ko shakka babu ana iya mai da Amurka ta zamanto saniyar ware sannan kuma takunkumin da ta sanya wa kasashe su zamanto aikin baban giwa.
-
Ministan Harkokin Wajen Faransa Zai Ziyarci Iran
Nov 01, 2017 02:13Ministan harkokin wajen kasar Faransa, Jean-Yves Le Drian, ya bayyana zai ziyarci kasar Iran a cikin kwanaki masu zuwa domin share fagen ziyara da shugaba Emanuelle Macron zai kawo a nan Tehran.