-
Jami'an Tsaron Iran Sun Wargaza Wasu Kungiyoyi Masu Fasakwabrin Kwayoyi A Yankin Kirman
Oct 31, 2017 15:19Majiyar ma'aikatar yansandan ciki a nan Iran ta bada labarin cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasara wargaza wasu gungun masu fasa korin miyagun kwayoyi biyu a yankin Kirmon da ke kudancin kasar .
-
Rauhani : Amurka Na Son Sanya Yanke Kauna A Zukatan Iraniyawa
Oct 31, 2017 03:20Shugaban jamhuriyar musulinci ta Iran ya ce Amurkawa na kokarin kulla makirci ne domin sanya kokwanto a cikin zukatan al'ummar kasar Iran game da makomar tattalin arzikin kasarmu da kuma ci gabanta.
-
An Bude Sabon Zagayen Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Astana
Oct 30, 2017 13:52Yau Litini an bude wani sabon zagayen tattaunawa kan rikicin kasar Siriya a birnin Astana na kasar Kazakstan.
-
Hizbullah: Gwagwarmaya Za Ta Iya Rusa Sabbin Manufofin Amurka A Gabas Ta Tsakiya
Oct 29, 2017 15:35Mataimakin shugaban Majalisar shawara ta Hizbullah Sheikh Ali Daa'mush ya ce; Amurka da Isra'ila da Saudiyya suna son kafa rundunar fada da Iran da kuma gwgawarmaya.
-
Ko Kun San Na (233) Laraba 17 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 29, 2017 11:26Yau Laraba 17-Abaan-1396H.SH=19-Safar -1439H.K.=08-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (232) Talata 16 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 29, 2017 11:24Yau Talata 16-Abaan-1396H.SH=18-Safar -1439H.K.=07-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (231) Litinin 15 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 29, 2017 11:22Yau Litinin 15-Abaan-1396H.SH=17-Safar -1439H.K.=06-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (230) Lahadi 14 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 29, 2017 11:19Yau Lahadi 14-Abaan-1396H.SH=16-Safar -1439H.K.=05-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (229) Asabar 13 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 29, 2017 11:13Yau Asabar 13-Abaan-1396H.SH=15-Safar -1439H.K.=04-Nuwamba-2017M.
-
MDD Ta Amince Da Shawarar Iran Kan Kwance Damarar Makaman Nukliya A Duniya
Oct 29, 2017 02:50Duk tare da kokarin gwamnatin Amurka na hana shawarar Jamhuriyar Musulunci ta Iran kan kwance damarar kasashe wadanda suka mallaki makaman nukliya, MDD ta amince da shawarar a jiya Asabar.