-
Ansarullah Ta Bayyana Kudurinta Na Ganin Zaman Lafiya Ya Tabbata A Kasar Yemen
Dec 08, 2018 18:20Daya daga cikin masu wakiltar kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen da aka fi sani da 'yan Huthy, ya bayyana cewa; Sun je kasar Sweeden ne domin ganin an samu zaman lafiya a Yemen
-
Iran: Mamayar Yankunan Palastinawa Da 'Isra'ila' Ta Yi Shi Ne Tushen Rikici A Gabas Ta Tsakiya
Dec 07, 2018 08:58Ofishin jakadancin Iran na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana mamayar da 'Isra'ila' ta yi wa yankunan Palastinawa a matsayin tushen rikicin da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Zarif: Ko Shakka Babu Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga 'Yan Ta'adda Da Masu Goyon Bayansu
Dec 06, 2018 15:49Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar ko shakka babu Iran za ta mayar da martani mai kauci ga 'yan ta'adda da masu goya musu bayan da suka kai harin garin Chabahar da ke Kudu maso gabashin kasar ta Iran yana mai dora alhakin harin a kan 'yan ta'addan da suke samun goyon bayan kasashen waje.
-
Rouhani: Amurka Ba Ta Isa Ta Hana Iran Huldar Kasuwanci Da Kasashen Duniya
Dec 04, 2018 16:59Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Amurka ba ta isa ta hana Jamhuriyar Musulunci ta Iran hulda ta kasuwanci da kasashen duniya ba.
-
Jagora: Iran Ba Ta Shirin Fara Yaki Da Wata Kasa, Amma Za Ta Kare Kanta
Nov 28, 2018 17:29Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta neman fara yaki da duk wata kasa, to amma wajibi ne sojojin Iran su kara irin karfin da suke da shi don jan kunnen duk wani mai shirin wuce gona da iri kan kasar ta Iran.
-
Ayat. Larijani: Burin Amurka Shi Ne Raba Kan Kasashen Musulmi Don Ceto H.K. Isra'ila
Nov 26, 2018 17:27Alkalin alkalan kasar Iran Ayatullah Sadiq Amoli Larijani ya bayyana cewar babban burin Amurka shi ne raba kan kasashen musulmi da hada su fada don haramtacciyar kasar Isra'ila ta ci gaba da wanzuwa yana mai yin watsi da ikirarin Amurka na kare hakkokin bil'adama wanda ya ce duk hakan karya ce kawai tsagoronta.
-
An Bude Babban taron Makon Hadin Kan al'ummar Musulmi A Tehran
Nov 24, 2018 12:36A yau ne aka bude babban taron makon hadin kan al'ummar musulmi a birnin Tehran na kasar Iran, tare da halartar masana daga kasashe 100 na duniya.
-
Kungiyar Red Crescent Ta Iran Ta Sanar Da Aniyarta Na Taimakawa Al'ummar Yemen
Nov 23, 2018 10:16Babban sakataren kungiyar agaji ta Red Crescent ta kasar Iran, Muhammad Muhammadi Nasab ya bayyana aniyar kungiyar ta su ta kasantuwa a kasar Yemen don ba da agaji na gaggawa ga al'ummar kasar Yemen din da suke fuskantar matsaloli na rayuwa sakamakon ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da Saudiyya da kawayenta suke kai wa kasar.
-
Mu'amalar Kasuwanci Tsakanin Kasashen Musulmi Ta Haura Dala biliyan 322 A 2017
Nov 22, 2018 16:36Kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta sanar da cewa, kasuwanci tsakanin kasashe musulmi a cikin shekara ta 2017 ya haura dala bilyan 322.
-
Ko Kun San Na (247) Alhamis 01 Ga Watan Azar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiyya.
Nov 21, 2018 02:54Yau Alhamis 01-Aban-1397H.K.=14-R-Awwal-1440H.K.=22-Nuwamba-2018M.