-
Ko Kun San Na (246) Laraba 30 Ga Watan Aban Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiyya.
Nov 21, 2018 02:52Yau Laraba 30-Aban-1397H.K.=13-R-Awwal-1440H.K.=21-Nuwamba-2018M.
-
Ko Kun San Na (245) Talata 29 Ga Watan Aban Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiyya.
Nov 21, 2018 02:51Yau Talata 29-Aban-1397H.K.=12-R-Awwal-1440H.K.=20-Nuwamba-2018M.
-
Ko Kun San Na (244) Litinin 28 Ga Watan Aban Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiyya.
Nov 21, 2018 02:48Yau Litinin 28-Aban-1397H.K.=11-R-Awwal-1440H.K.=19-Nuwamba-2018M.
-
Ministan Harkokin Wajen Biritaniya Na Ziyara A Tehran
Nov 19, 2018 15:14Ministan harkokin wajen Biritaniya, Jeremy Hunt, ya gana da takwaransa na Iran Mohammad Jawad Zarif, a birnin Tehran a yau Litini.
-
Wani Jami'in Tsaron Kasar Iran Ya Yi Shahada A Gumurzu Da Masu Fataucin Muggan Kwayoyi
Nov 18, 2018 06:37Wani jami'in rundunar 'yan sandan Iran ya yi shahada a dauki ba dadi da gungun masu fataucin muggan kwayoyi a shiyar kudu maso gabashin kasar ta Iran.
-
Jagora: Dolene kasar Iraqi Ta Zage Dantse Don Jurewa Matsin Lamba Na Kasashen Waje
Nov 17, 2018 18:57Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khamina'i ya bukaci gwamnatin kasar Iraqi ta zage dantse don jurewa matsin lambar kasashen waje.
-
Shirin Karfafa Taimakekkeniya A Fagen Al'adu Tsakanin Kasar Iran Da Fadar Vatican
Nov 15, 2018 19:00Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Fadar Vatican ta darikar katolika ta mabiya addinin kirista sun jaddada bukatar karfafa alakar da ke tsakaninsu musamman a fagen bunkasa harkar al'adu.
-
Iran Ta Yi Allawadai Harin Isra’ila Kan Tashar Al-aqsa
Nov 14, 2018 19:26Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin Da Isra’ila ta kai kan ginin tashar talabijin ta al-aqsa da cewa aiki ne na ta’addanci.
-
An Kame Wani Gungun Masu Safarar Miyagun Kwayoyi Na Kasa Da Kasa A Iran
Nov 14, 2018 11:56Jami'an tsaron kasar Iran sun samu nasarar tarwatsa wani gungun masu safarar miyagun kwayoyi tare da kama sama da ton 6 na kwayoyi a jahar Azarbajan ta yamma dake yamma maso arewacin kasar
-
Ko Kun San Na (243) Lahadi 27 Ga Watan Aban Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiyya.
Nov 13, 2018 19:20Yau Lahadi 27-Aban-1397H.K.=10-R-Awwal-1440H.K.=18-Nuwamba-2018M.